@bmc.hausa: Uwargidan Shugaban Ƙasa, ta bayyana cewa sana'o'i kamar suyar ƙosai, gasa masara da sauran ƙananan kasuwanci na iya zama tushen samun kuɗaɗen shiga idan aka gudanar da su yadda ya kamata. Oluremi Tinubu ta ce babu wata sana'a ta halal da ta ƙasƙanta, tana mai ƙarfafa matasa da mata su rungumi sana'o'in hannu maimakon jiran aikin gwamnati kawai. Ta kuma jaddada cewa haɓaka ƙananan sana'o'i na daga cikin hanyoyin da za su taimaka wajen rage talauci da bunƙasa tattalin arzikin ƙasa.#arewa__tiktok #nigeriantiktok🇳🇬 #trendingnews #foryou

BMC Hausa
BMC Hausa
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 26 June 2026 12:37:29 GMT
18928
456
21
18

Music

Download

Comments

abbasu.kala8
ẞe Smart :
Who is she
2026-06-26 21:41:22
0
aminasaad41
aminasaad41 :
mugode
2026-06-26 20:55:18
0
danoga88
Dan Oga :
You papa
2026-06-26 14:15:41
2
nadaura4704
Ahmad A Adam :
wannan hakayake
2026-06-26 16:23:39
0
ali.haidar4326
Ali Haidar :
kaji wata wawi ya
2026-06-26 22:27:26
0
officialcommissioner
Kabir Ibrahim Ntc :
Insha Allah sai kinyi wannan sanaar wata rana
2026-06-26 21:46:41
0
mi...visa2888
MUSTY SENATE :
hhhh to mama munji
2026-06-26 20:57:29
0
halifhatukur
___🦅 :
bamuyi
2026-06-26 20:56:33
0
sirdeeqyareem
sirdeeqyareem🤴 :
gaskiya ne 😂
2026-06-26 19:50:07
0
user7286729687317
Musbahu Yahuza :
nonsense
2026-06-26 19:22:20
0
mr_md05
Mr Md :
Allah ya isah tsakaninmu daku
2026-06-26 18:45:43
0
mustaphacele2
mustapha babagana muazu :
😂😂😂
2026-06-26 13:43:04
0
chaky4396
CHAKY :
😅😅😅
2026-06-26 13:52:20
0
kamal_____textile
KAMAL TEXTILE &FABRICS :
🤸‍♂️🤸‍♂️🤸‍♂️🤸‍♂️🤸‍♂️
2026-06-26 20:28:27
0
sdeneegabari
S DENEE GABARI :
😂😂😂😂
2026-06-26 21:46:38
0
To see more videos from user @bmc.hausa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About