Babammu kuma malamimmu Fathilatul sheick Emam Prof Mansour isa Yelwa 😳
malamin mutumin kirki wallhi Ina ATBU ina zuwa tahfeez nashi nayi Haddar Alƙur’ani kuma nayi Degree a ATBU masha Allah
Malam Allah saka Maka d Aljannah
2026-06-27 09:48:51
39
Muhammad fanteka :
Insha Allah alkairi na nantafe
2026-06-27 10:53:49
6
haruna sabo :
wayyo allah bantaba jin mlm yana hakaba me akaiwa mlm ne wayyo allah na😭😭😭😭
2026-06-27 07:05:53
5
Babaye_jr_35✅ :
Nima Na Ajiye Qualification dina na ATBU...
2026-06-27 06:29:50
25
Al Sadeeq :
Allah Ubangiji Yasakawa Malam Ds Alkhairi
2026-06-27 13:41:55
2
SIXTY :
subhanallahi 🙆🏾 wallahi sunyi rashi
2026-06-27 09:18:52
8
Ibrahim Adam Ibrahim :
Dama badan Allah yakeyi ba Allah yasa abawa zaki
2026-06-27 08:29:43
5
Y SON NTION...💫✨⭐️ :
Dan Allah nan ne cikin masallacin da ya Bari
2026-06-27 10:10:10
6
MB Gambo Lajide :
Kaide munsan bakyi asara ba, Al-umma ce tayi babban asara. Allah Ya kyauta
2026-06-27 05:53:29
27
adamualiyusaidu :
malam kana kan saidai 👍
2026-06-27 10:05:22
2
DAHA :
masallaci bana gidanku bane kar Allah yasa kadawo
2026-06-27 13:23:45
2
Man On a Mission 🔥M.O.M🔥 :
ATBU kunyi hasara wallahi
2026-06-27 07:28:04
0
future legend :
innalillahi wa Inna ilaihi raji'un wlh kunyi rashi ATBU
2026-06-27 10:03:09
1
mohammedbashar870 :
sunmeda masallaci wajen sana a 😭😭😭😭
2026-06-27 13:30:56
0
Billionaire 6044 :
Nima Na ajiye certificate Dina Na ATBU
2026-06-27 08:57:35
1
Dss :
Dama badan Allah yakeyi ba Allah yasa abawa zaki
2026-06-27 11:24:20
0
zeee :
allah yabiyaka malam
2026-06-27 09:27:14
0
Shareef :
me akayimasa to?
2026-06-26 21:17:25
6
Chubby girl :
💔 malam dan Allah kayi haquri
2026-06-27 10:00:57
1
Muhammadil.Amin :
Masallachi pha sai angina insha Allah
2026-06-27 06:13:35
0
peace ✌️🕊️ Ambassador :
Lafiya zaka gama malam insha Allah,Allah ya faranta maka duniya da lahira
2026-06-27 10:24:54
3
THE GCFR 😎 :
Tijjaniya masifa... babu alkhairi a Tijjaniya
2026-06-27 08:48:58
4
ABUBAKARIDRIS :
yayi daidai wallahi
2026-06-27 07:16:49
1
mnasirjen :
kayi daidai Mallam Allah saka da Alheri amen
2026-06-27 09:59:27
1
Abbakar😎😏 :
allah yajikan dutsen tanshi da rahama 🥺🥺
2026-06-27 08:18:49
2
To see more videos from user @anasbinmalik243, please go to the Tikwm
homepage.