@usmanuzzy2: Allah sarki rayuwa acikin Wanda nake gani mata masu irin wannan aikin wannan itace Babba amman ragowar duk basu kaitaba 🥲🥹Wlh muke temakawa mutananmu 🥲🥹Allah yakara rufa mana asiri duniya da lahira

𝓤𝔃𝔃𝓨🎱
𝓤𝔃𝔃𝓨🎱
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 26 June 2026 13:57:16 GMT
147520
18732
704
657

Music

Download

Comments

engineerishaq5
ishaq :
Allah ya isa wllh wllh wllh muna cikin wani hali a Nijeriya 😭😭😭😭😭😭😭
2026-06-27 09:17:23
64
halima.idrsi
MM AMIRA :
ya Allah kaina madaukakin sarki ya Rabbi kacinzamata Rayauwa ma mafi Alkairi 😔
2026-06-26 21:54:45
93
prince_empire_gallery
PRINCE OF SCENTS :
ameen. so sad wallahi 🥲
2026-06-27 10:30:07
0
fauzeebeby1
fauzee baby :
Allah ubangiji yatsareta yatsare mata imaninta ya tsareta yatsare mata mutunci ta 🤲🥹🥹🥹🥹🥹
2026-06-27 12:46:03
9
221tomakenigeriangreatag
RT. MJ MAJOR ALMUSTAFA MOVEMNT :
Innalillahi wa'innailaihir raju'un, Allah ubangiji ya azurta ki baiwar Allah ubangiji Allah ya tsare mata mutunci ta
2026-06-27 05:02:06
28
abdulrazak_00
Abdulrazak_00 :
Allah ya Auradda ke a hannu kwarai ya Allah
2026-06-27 11:26:06
9
abbakarsadeeq271
ABBAKAR SADEEQ💕💕 :
aslm Dan Allah Nima idan an ganta amin magana plsssss plssss plssss kaji abkn😭😭😭😭😭😭
2026-06-26 21:08:41
47
sgwaneey
Sgwaneey :
ya Allah ga bayin ka nan kasan halin da suke ciki,Ya Allah ka kawo musu mafita albarkar Annabi Muhammad s a w🤲🤲
2026-06-26 18:36:24
28
usaini06
Usaini Gurum :
ita kuma irin sana,ar data zaba kenan to Allah ya taimaka
2026-06-27 05:29:19
17
dr.sani.kayyu
Dr.sani kayyu :
Ya rabbi,ya rabbi Allah, Allah ka kare mutumcin wannan yarinya kasauya rayuwar ta zuwa Mai kyau 🤲🤲
2026-06-26 22:52:06
17
unity_cisse
🇸🇦محمد يونيتى🇸🇦 :
Aina take pls 🙏
2026-06-26 18:20:09
9
yasiryusman
YASEER OC :
hakane allah yasa mudace
2026-06-26 20:52:26
6
danhausa812
Dan hausa :
wannan bahujjabace
2026-06-27 07:30:30
5
harisu_hurras
Harisu Hurras :
Allah ya'isatsakaninmu da shuwagababbin Nigeria
2026-06-27 06:30:14
7
unity_cisse
🇸🇦محمد يونيتى🇸🇦 :
😭kai rayuwa 😭 wayyo Allah
2026-06-26 18:19:08
5
oummu.abdulsalaam
Oummu Abdul-Salaam ( Ayman)💕 :
May Almighty Allah ease every Muslim Ummah affairs 🙏🙏🙏
2026-06-27 09:42:21
1
alifln01
Ali Nuhu :
I'm sorry 😭
2026-06-27 13:37:11
0
saifullahigs
SAIFULLAHI G-S :
Asamo wallahi zan bada gudunmawa
2026-06-26 20:50:53
14
ibrahimsaidabdul
Shehidala :
KANO ne?
2026-06-27 01:29:01
5
kboy521
kamilu gambo🥰🤗 :
Allah sarki
2026-06-26 22:46:43
1
pqowi.pqowi
Na'eema Nasir zango🇳🇬🇸🇦 :
allah sarki rayuwa 😭😭
2026-06-26 22:59:11
2
muhammad_dan_katsina
muhammad_dan_katsina :
a ina take?
2026-06-27 00:44:05
1
hassan211com
Hassan211com h :
Allah sarki rayuwa duniya 🙏🙏🙏🙏
2026-06-27 00:25:29
2
To see more videos from user @usmanuzzy2, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About