Wata rana, ina company akan maganar daukan kaya tare da Ogana, kuma munyi alqawari akan bazai wuce ranar ba, kaya ne, kuma a Kano za'a dauka, gashi ankawo motoci domin su fara lodi, amma S.O (sales order) bai fito ba. Tun safe ake magana har bayan la'asar shiru. Sai na koma na sami shi Oga akan S.O, yace babu S.O har yanzu. Nan nace masa to shikenan, nasa kai na fita daga office zuwa gida domin kusa qarfe biyar 5pm ne na yamma. Ina kan babur ina wannan ADDU'AR har nakai inda zan sauka. Mai babur din da ya kawoni, bai bar wurin ba sai ga kira daga office, wai inyi magana da masu kayan nan, domin har anfara lodi, kuma haka suka kwashe kayansu lafiya. Alhamdulillah. Wallahi wannanya faru da ni kuma Addu'ar da nayi kenan. Allah yasaka da alkhairi.
2026-06-26 17:12:51
6
Hausa fulaniblood🫂 :
🤲🤲🤲
2026-06-26 14:35:18
1
Alhamdulillah Masha Allah ♥️♥️ :
🥰🥰🥰
2026-06-26 18:23:55
0
arabïy dan Niger 👑🫡🇳🇪 :
🥰🥰🥰
2026-06-26 18:26:02
0
Zayyanu Lauwali :
🙏🙏🙏
2026-06-26 17:56:00
0
Abdoul :
🤲🤲🤲
2026-06-26 18:22:11
0
hamidou jibo :
🤲🤲🤲
2026-06-26 19:44:08
0
MousatdhaAdamou :
🥰🥰🥰
2026-06-26 15:39:13
0
sadisu A kt one t :
🥰🥰🥰
2026-06-26 15:30:42
0
mhtnour :
😳😳😳
2026-06-26 20:40:09
0
To see more videos from user @iama_barrister, please go to the Tikwm
homepage.