@kannywoodnews: Ado Gwanja Na Shirin Futar Da Arewa Kunya, Sabuwar Wakar Shi Ya Ja Hankalin Manyan Mawakan Kudu Harda Small Doctors Wani abu da ba'a saba ji daga bakin mawakan Arewa ba, ado gwanja na shirin samar wata wakar turanci da ke kokarin kafa tarihi, ya saki tallar wakar da bata wuci sakanni 10 ba amma zuwa yanzu manya manyan mawakan kudu ne ke ribibin yi masa comment da nuna jin dadin sa a cikin sabon salon da ya kawo. ***** Kafun Mu Karasa Muna Roƙon Ku Alfarmar Shàrīng Da Līke Facebøøk Sun Bamu Bonus Na Dalà 160 Kimanin N200,000, Yan uwa Dan Annabi a nuna mana soyayya Mungode ****** Mawakan mu kuma irin su Umar M Shareef, Auta Waziri, Ngulde, Ahmerdy dss ke nuna jin dadin su da jinjina ga mawakin duk da cewa wakar turanci tafi yawa aciki amma hakan na nuna yadda wakar tazo da salon da duniya tafi karba a yanzu. ***** Kafun Mu Karasa Muna Roƙon Ku Alfarmar Shàrīng Da Līke Facebøøk Sun Bamu Bonus Na Dalà 160 Kimanin N200,000, Yan uwa Dan Annabi a nuna mana soyayya Mungode ****** Daman tun can ado gwanja, Hamisu Breaker da Ali jita na daya daga cikin manyan mawakan da suka daga darajar wakokin Hausa a idon duniya. Shin wanne fata kuke masa? #kannywoodNews
KANNYWOOD NEWS
Region: NG
Friday 26 June 2026 15:28:21 GMT
Music
Download
Comments
Mr mak 🔥🔥🔥 :
inshallah Allah he will be best artist in the northern nigeria 🥰
2026-06-27 16:55:04
10
ŠÂŘÐĄŰÑĀ :
Who’s small doctor?
2026-06-28 17:59:59
0
abdulskalgo :
Tofaaaa
2026-06-27 14:33:22
3
Sani Goma :
2026-06-29 17:36:37
0
Aliyu Haidar mukaddas :
Masha Allah
2026-06-29 20:29:08
0
T borno Media :
masha Allah
2026-06-27 12:46:25
4
mk.mustapha5 :
Nice 👍
2026-06-27 16:32:06
1
👑𝘽𝙄𝙉 𝔸𝔹𝔻𝕌𝕃𝕃𝔸𝕊ℍ𝕀👑 :
small doctors har wani mawaki neh
2026-06-27 06:23:31
6
It's MieMie💕 :
Yo waye Kuma small dr
2026-06-29 17:13:27
0
Bint Abuha :
Wakar? Toh Allah sawwake
2026-06-29 07:25:52
0
bumblebee😘 :
kaji wata magana kuma
2026-06-28 14:31:03
0
Grapips :
Small doctor da ya daina trending
2026-06-28 23:53:22
0
Bombino:Naijah 1🇳🇬 :
🙏🙏🙏
2026-06-27 14:21:42
2
Bassirou Nainou :
😁😁😁
2026-06-27 22:25:13
1
IBSON GADGET 🦅❤️ :
😁😁😁
2026-06-27 15:27:32
1
FAYÇAL :
🙏🙏🙏
2026-06-28 01:10:28
0
sulaiman :
🙏🙏🙏
2026-06-28 14:09:22
0
To see more videos from user @kannywoodnews, please go to the Tikwm
homepage.