@marabanjos.news: Lokacinda akafito da umulkairi @Breketefamily @Brekete Family Arewa

marabanjos news
marabanjos news
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 26 June 2026 17:46:28 GMT
251218
10874
652
1224

Music

Download

Comments

abubakarabdurrashid8765
ABBFAUX :
malama ummulkhairi Allah yasa karshen wahalar ki kenan
2026-06-26 20:34:39
286
rukkayya41
Rukkayya41 :
Allah ya wulakanta duk wanda yake hannu akan wanan abun Allah yasa aljanna ce makomarta ya albarkaci abunda ta bari
2026-06-27 12:26:25
93
user5600028186681
salemusajidda$$$ :
hello what happened about this thing and this video you no post for
2026-06-27 17:16:30
0
dilara09163066963
Abdul Dilara ☠️💥 :
Allah ya tsini wa Yan maraban jos
2026-06-27 14:22:24
27
babynbaby081
Babynbaby :
Allah yasa rai Yana gidan Hutu🥺😩🙏🏻
2026-06-27 01:02:13
81
fabdullahi38am
fatima Yobe :
Allah yabi Miki haqqinvki
2026-06-27 08:25:49
23
hon.abdull19
Hon.Abdullah Yar'adua :
Dani Allah kali yada wanni yake marinta🥺🥺🥺🥺🥺🥺🥺
2026-06-27 10:35:52
35
abufateemahcollections
ABU-FATEEMAH COLLECTION 😎💯 :
Allah kana. Gani Allah kanunamusu tun aduniya 😭😭😭💯
2026-06-27 12:51:03
17
user3569545100765
user3569545100765 :
Allah kawulakanta Wanda yafara mainta kasayayimutuwar wulakaci dan al,farmar annabina Muhammad saw
2026-06-27 10:47:49
15
ummin_dady
Ummin daddy :
Ubangiji Allah ya saka mata tana kyakyawan matsayi insha Allah
2026-06-27 07:52:33
20
halimxcutie
Halimxcutie :
allah sarki kai allah yabimata hakkinta
2026-06-27 10:00:37
13
husnat07
Asmau💕 :
Gaskia an wulakan ta wannan baiwar Allah,ya rabb ka saka mata🥺
2026-06-27 04:21:52
37
indos_emporium
indos_emporium :
Wai DanAllah mene ainihin labarin nan,me ummulkairi tayi ne🥺🙏
2026-06-27 12:16:10
6
afiyahbappah21
Afiyah Bappah :
Innalillahi wa inna ilaihir rajiun 🥺🥺Allah yasa ruhinki yana aljanna ya bi miki hakkinki
2026-06-27 10:50:24
15
houseofkomaeventplanners
Houseofkomaeventplanners :
Wagga Insha Allah yar Aljanna ce
2026-06-27 09:01:45
12
hafsatl5
Hafsat ladan :
😭 Insha Allah tana cikin dausayen gidan aljanna
2026-06-27 09:26:50
10
ummincy123
Ummincy 🥰 :
Fi amanillah ummalkhair💔
2026-06-27 01:54:58
19
ummu.ahmad196
ummu Ahmad :
InshaAllahu karshen wahalarta kenan
2026-06-27 11:26:49
5
fashionfizz2
Fashion fizz :
Ya tabbata dai yan sanda ne suka bada ita😭😭😭
2026-06-27 09:51:34
5
fateenhajiya
fateen hajia :
subahanalillahi ubangiji Allah yasakamata yasakama yaranta da mijinta da iyayanta da saura masoyanta
2026-06-27 06:39:05
21
aisha.ibrahim.kac
aisha ibrahim kachalla :
wlhi tura musu ITA yayi. Allah yasa kina aljanna firdaussiy alfarman annabi Muhammad S A W
2026-06-27 08:41:54
8
fkays_clothing.ng
Fkays_clothing.ng👗 :
Allah sarki. Allah ya isanta Allah ya saka mata Allah ya isar mata Allah yabi mata hakkin ta alfarman annabi da Alqur’ani
2026-06-27 00:47:43
13
hamzaahmadumar
Hamza Ahmad Mina :
Kawai yabasu ita ya juya! 💔💔💔💔
2026-06-27 10:02:38
6
cerdeeqarh
cerdeeqarh :
wannan vedeon Ai ne, ko gaske?
2026-06-27 12:20:08
5
zedbeecatering
zedbee catering kaduna :
Allah ya bi mata hakkinta....Allah ya bata aljannatul firdaus🙏
2026-06-27 06:33:14
8
To see more videos from user @marabanjos.news, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About