@a0202240: Ba kudi ko dukiya ke gina soyayya ba, amana,kulawa, hakuri da girmama juna ne ginshikanta.❤️🥹 alhamdulillah da na same ka a rayuwata. Allah ya ci gaba da hada zukatanmu cikin alkairi 🤲 ❤️✨🤲@user147798743579AUWALUSMAN @نَانَا عَائِشَةُ 🌹 #foryou #fyp #tiktokstatus #LoveQuotes #viral