🇸🇦بــنــــت الأصـــــول🇸🇦 :
Annabi (SAW) ya koya wa wani mutum da bai iya haddar Alkur'ani ba wannan addu'ar:
"Subhanallah, walhamdulillah, wa la ilaha illallah, wallahu akbar, wa la hawla wa la quwwata illa billahil aliyyil azim."
(Tsarki ya tabbata ga Allah, da godiya gare Shi, babu abin bautawa sai Shi, Shi ne mafi girma, babu iko sai na Shi).
Sannan ya ƙara masa:
"Allahummarhamni, wa'afini, wahdini, warzuqni."
(Ya Allah Ka yi mini rahama, Ka ba ni lafiya, Ka shiryar da ni, Ka azurta ni).
2026-06-27 13:21:52