@jagumaihala: Lokacin da duniya ta kalli Najeriya da idon girmamawa 🇳🇬 Zuwan Sarauniyar Ingila Queen Elizabeth II, Najeriya a Shekarar 1960 ya nuna ƙarshen mulkin mallaka da farkon sabuwar ƙasa ƙarƙashin jagorancin Sir Abubakar Tafawa Balewa. #NigeriaHistory #TafawaBalewa #Independence1960 #AfricanHistory
JAGU MAI HALA 😍❤️
Region: NG
Saturday 27 June 2026 14:12:14 GMT
Music
Download
Comments
amanar mahraz v.o.a_227 :
1960 lokacin duniya tana budurwa😂😳😳🙏
2026-07-15 19:26:37
5
anasabdullahi23 :
allh
2026-07-23 17:57:30
0
mamantoumbou677 :
Allah Akbar
2026-07-17 21:41:18
0
Isma,il Abdullahi Shawu_Tk :
Lailahaillallahu
2026-07-19 15:34:52
0
master Sulaiman :
Allah sarki duniya bako Mai bace duniya Allah kasa mudace
2026-08-04 21:53:56
1
@Nation.1925 :
aslm yakk
2026-07-18 11:50:35
1
Umar manaja (one) :
allah ya kawo muna sauyi mai albarka a 🇳🇬 nigeria da duniya baki daya
2026-08-06 19:31:01
1
@UTAN M@M@001💖💖💫🤷♂️ :
Allah ya isanmu bamuyafeba
2026-07-19 13:31:18
2
Mai Diwani Bauchi0990 :
Allahu Akbar
Allah y jikan mazan jiya
2026-07-18 17:39:34
0
realmuhmdanas :
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭 Allah sarki Rayuwa kenan Allah kasa mu dace 👏🏻
2026-07-19 13:21:16
1
salisu :
Allah ya jikanki maza
2026-07-05 13:34:33
0
abubakarsulaiman9342 :
allah yanikan shi da rahama
2026-06-29 08:40:02
0
Muhammadu Umar :
Allah ya jikansa da rahama
2026-06-28 19:40:34
0
uzairu。Ibrahim。Assalafy :
Allah ya jikan tabawa balewa
2026-07-24 10:23:30
1
💫ABDOUL💫 :
Allah sarki duniya
2026-07-18 10:58:22
0
Tik Toker :
allah yakawo kamarsa 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-07-26 03:50:46
1
abdoul_hacooh :
allah yajadada rahama abarisa
2026-06-28 23:59:33
0
tahir Ibrahim 8996 :
allah sarki rayuwa kenan
2026-07-08 11:57:42
1
gorji :
Rayuwa kenan
2026-07-17 21:00:15
0
Bamajiii :
Nice
2026-07-17 22:33:52
0
abbakunya21 :
lokacin duniya nakwance amma yanzu atsayetake
2026-07-10 10:27:09
1
💎queen zee💎 :
Dama ba akarbi yancinba wlh
2026-07-18 04:47:12
0
To see more videos from user @jagumaihala, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.