@babysharada: Hakika na tausaya maka matuka , Bansankaba Bantaba ganinkaba sai yau amma na matukar kaduwa da irin jarrabawar da katsinci kanka, Allah ya tausayamaka haruna, mukuma Allah ya karemu da fadawa irin wannan mummunar qaddarar 😭😭💔 shikuma Allah ya jikanshi da rahma 😭🙏, dan Dangin Amir ku yafewa haruna saboda girman Allah 🙏😭💔
Allah dai ya jikanshi allah Ubangiji ya rabamu da mumunar kaddara 🙏
2026-06-27 19:29:38
0
YAR WANKA🥰♥️😍💕 :
Amin
2026-06-27 22:06:51
0
Mubarak_D_Aliyu :
haka Allah yace ayafe
2026-06-27 23:58:13
0
teemzy😍💕 :
Amin
2026-06-27 15:46:45
0
hafsat gama :
ameen
2026-06-27 22:58:48
0
Ayshatour :
Amin sallahu alaihi wasallam
2026-06-27 17:38:54
0
🎀 Arwa 🎀 Usman 🎀🌍 :
ameen
2026-06-27 22:27:52
0
Nafisa Balarabe :
Ameen
2026-06-27 20:31:17
0
Aisha bandirawo :
ameen y rabbi zuciya ba ta da kashi
2026-06-27 20:56:55
1
𝒵🫧💕 :
Allah yafitar d shi 🥺🥺
2026-06-27 21:52:49
0
I💕b💕t💕I💕s💕a💕m :
Ameen ya Allah
2026-06-27 21:15:16
0
Ummulkhairi :
Allah ya rabbi
2026-06-27 21:00:18
0
maryamgarba227 :
Subhanallah
2026-06-27 21:44:40
0
S.G.A Smart :
Allah ka kare mu daga mummunar kaddara AMIN
2026-06-27 21:32:29
4
anmiesevent :
Meya faru
2026-06-27 19:36:36
0
Jiddarh :
Allah sarki wlh sai ma kisan shi waye maraya ne duk mu shida haruna baya fadan ba dan daba bani kaddara ce kawai amma wasu su ta fadin abuda basu sani ba suna zagin shi mu duka ba musan goben mu ba😭Allah ya jikan amir shi kuma Allah ya duba maraici shi a very sad 😢
2026-06-27 18:54:51
11
🚨 YARON BABA H.T.R.🦅🦅🦅 :
shi kenan features dinshi da burin shi ya ruguje Allah ya kiyaye 🙏
2026-06-27 21:21:56
2
cute aysher 🦋💫 :
meyafaru
2026-06-27 19:31:19
0
FAA PROPERTIES :
wllhy naji matukar tausayinsa fiyeda tunanin ubanghiji Allah yabaka ikohn cinye jarabawarka sukuma Allah yasa suyafemai
2026-06-27 20:38:29
4
Esha’s clothing hub :
Innalillahi wainna ilaihi rajiun Allah Ka rabamu da mummunar kaddara 🥺🥺🥺
2026-06-27 21:00:38
1
mai Madri🫀❤️❤️ :
Allah sarki kuma wlh Baya rigima 🙏🙏
2026-06-28 00:35:45
0
DEENAPBEAUTY :
Wlh Nima hk nace Allah yasa şu yafe masa,shi kuma Allah yh jikanshi,Sbd shi wannan har Yanxu d sauransa shari’ah bata hau kansa ba🤲🏻
2026-06-27 19:16:16
0
To see more videos from user @babysharada, please go to the Tikwm
homepage.