@salisuadam585:

Salisu Adam Jahun
Salisu Adam Jahun
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 27 June 2026 15:36:18 GMT
119646
9723
505
1171

Music

Download

Comments

mkbala2007
Leader :
Allah ya daga darajar ka bisa fadar gaskiya daka yi.
2026-06-28 07:55:15
229
sheikhgiroargtv
SHEIKH GIRO ARGUNGU TV 📺 :
gaskiya mal ka kyauta wlh kana cikin yan Qadirayya masu son gaskiya Allah ya saka maka da gidan aljannah
2026-06-28 09:44:17
130
mabbafabrics
M.ABBA FABRIC HUb🧵🪡🛍️ :
wai dama a tijjanawa munada masu hankali irin wannan masha allah🥰🥰
2026-06-28 13:19:59
87
feelmedesigns
FEEL ME . NG :
dan darika me hankali knnan ma sha Allah
2026-06-28 08:24:21
113
userabideen
Abideena :
gaskiya wannan bawan Allah adaline Allah yasaka maka da alkhairee
2026-06-28 09:18:51
61
bdwesq1986
maman 2👌 :
Mafi alkhairin sheda itace wadda tazo daga wajen wanda ba dan qungiya ba. Allah ya saka da alkhairi
2026-06-28 08:52:06
36
qasrzarah.ng
Qasrzara.ng🧕🏽🛒 :
I wish muna fadan gsky in respective of our differences Allah yasaka da Alkhairi mal
2026-06-28 09:36:07
22
userera420
Muhammad Bin Suleman :
Kayi adalci Allah ya saka da alkhairi muna godiya
2026-06-28 08:17:01
84
user1293319285851
علي غوني عبدالله :
Wallahi y fada bakaji bane
2026-06-28 06:54:09
18
haruna97029
Haruna j umar :
Kaima allah ubangiji yakara maka ilimi
2026-06-28 08:37:01
47
0000adamsothman
Bieng othman mai anini :
Wannan shine adalci gsky Prof yayi magana cikin nutsuwa kaima kayi adalci Allah ya saka muku da Alkhairi dukanku
2026-06-28 14:04:19
11
0ppycialcermeer
I.am.cermeer :
wan nan shine adalci
2026-06-28 08:16:27
15
nuraidris6815
REAL LIFE :
MALAM ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRI
2026-06-28 07:01:05
13
muhammadisa9839
Aljasawy Attijany :
to me kakeso kace ne???
2026-06-28 05:57:59
5
0020969153b
dan garkuwa :
allah yasaka da alkhairi malan muna godiya da wannan bayani
2026-06-28 07:21:55
13
official_ancy
Ancy001 :
wannan shine datijan taka wlh Allah ya biyaka da gidan aljanna
2026-06-28 10:21:06
6
aboubacar.hamadan
أبوبكر حمد اسلفي نيخري🇳🇪 :
wlh wannan shine zancen gskyn 👍👍👍👍
2026-06-28 07:05:36
10
jauro_37
Abu ilhaam :
kaji maganar hankali Allah ubangiji ya saka da Alkhairi.
2026-06-28 08:24:27
9
youzersip
yuxersip :
Wanda yaji dadin kalaman malamin nan yamin like
2026-06-28 09:38:42
133
salehtanimu0
fausal Saleh :
yiwajuna adalci abune Melayu allah yasaka da alkairi ❤️
2026-06-28 10:27:55
6
abxeeone
Abdul jersey kwk :
Allah ya saka da alkairi ka fadi gaskiya
2026-06-28 09:08:51
9
abdulsamadabubak77
Geobkm :
akwai tinani da hangen nesa maikyau a wannan kaman جزاك الله بخير يا أخي في الدين
2026-06-28 07:41:20
11
sarkinsamari25
Sarkin samari mwk :
Masha Allah haka ake son adalci Allah ya hada kawunan mu ameen ya Allah
2026-06-28 08:23:22
8
jibril.uthman
Jibril Uthman :
Allah ya saka maka da alkhairi bisa wannan maganar taka ta adalci kaima
2026-06-28 09:02:52
7
h.hbajoga
H.H Bajoga Photography 📸 :
Masha Allah Muna tare da Prof
2026-06-28 08:56:49
5
To see more videos from user @salisuadam585, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About