Kieta adduah inba qaddararta Allah yakareki but inda qaddararta qudurin Allah yawane dashi sbd yaga baxaki iya daukar kishi ba seya dauki ranki mijin yaqara aure so ki sassauta ma ranki tunda Allah yace suyi in sunga xasu iya Allah yasa mudace baki daya☺️👏🏻
2026-06-28 13:02:56
0
Bilham :
Wannan shine magana
2026-06-28 10:41:01
0
Real Ameerah🍯 :
Allah y sauwake
2026-06-28 14:52:05
0
chadiannaturalantidote :
Tab
2026-06-27 20:26:09
2
Minachou zoumari❤️🖇️🔐😍🥀 :
Gaskiyane wlh
2026-06-28 14:30:31
1
Attile.scents and more :
Follow for follow back
2026-06-28 15:25:52
0
Fashion designer in katsina :
Qila a promo ta sama haihuwan😅
2026-06-27 17:22:42
8
UMMUSAYYID ORPHANAGE FOUNDATIO :
😂😂😂😂 haihuwa ko
2026-06-30 22:03:06
0
maman mahabeer :
kishi kam ba dadih wlh
2026-06-29 17:28:40
0
ALA TREND & MODERN 🦚💼👑👠 :
tashin hkl 😂
2026-06-28 10:30:41
1
kareemerhtu :
Uhmmm inji mai ciwon haqori
2026-06-28 09:11:10
1
Mrc_Gold_world :
Ikon God my sis dont worry kedai ki cigaba da pushing kasuwar ku kita addua
2026-06-28 17:11:08
0
Hajjiya shamsiyyakano :
Duk akan namji da bakida tabbas
2026-06-28 08:36:21
0
shatoo :
Ai inaga haihuwar mage take
2026-06-28 07:31:33
0
uk perfumery :
😂 😂😂 Hira kenan
2026-06-28 04:03:32
0
Adorablecuts :
Balai Allah ka rabamu da kishiya
2026-06-27 16:35:00
4
To see more videos from user @apparel_abayas_ng, please go to the Tikwm
homepage.