ni dan darikane Amma nafahim ceka malam Allah yasamu dace da alheri 🥰
2026-06-27 22:44:11
225
Aminu :
Kaji magana ta adalci. Allah ya saka maka da Alkhairi
2026-06-27 21:26:34
168
👑Usb👑Gada👑 :
Ni Dan darikane amma wllh mlm kafisu gaskiya Allah yasaka da Alkairi
2026-06-27 22:44:15
91
Aisha Humaira :
magana ta hankali daga bikin me hankali, Allah ya kara lfy da nisan kwana mallam 🤲🤲
2026-06-27 22:37:36
82
Haroon designer❤💯 :
Wanda ya gane mansur kuka yake nema yayi akan anbawa masoya annabi Muhammad s.a.w dama su Gina masallaci Yamin like
2026-06-27 22:39:49
66
muhdgide.1 :
wlh sai da nayi hawaye Allah ya kara maka hakuri malam🥺
2026-06-27 22:01:34
67
Bally :
duk wanda ya yarda da maganar nan yamin like
2026-06-27 22:48:20
182
AL’AMEEN KURNA ⚽️⚽️⚽️ :
Gaskiya malam inasonka dan Allah
2026-06-27 19:17:17
97
Engr sadeeq rogo :
Raba masallaci tamkar raba addini ne wllh
2026-06-27 23:28:17
28
ABBA DATA :
Professor allah yabaka haquri wllh basuyi daidaiba
2026-06-27 22:49:40
31
Saad Abdulwahab haruna :
salatul fatihi dole wazifa dole a ATBU
2026-06-27 23:35:46
13
2Pac :
wawa makiyin Annabi s a w
2026-06-27 22:33:03
14
gidadousman6 :
don Allah karabu dasu
su tono malam dahiru yaja sallah gobe
2026-06-27 23:40:14
10
Rabiu Usman 2 :
gamsashshen bayani. Allah Ya ƙarawa rayuwa da ilimi albarka prof.
2026-06-27 22:36:58
34
Muhammad_Sadeeq :
Wato Tsakani da Allah yanda nake kaunar Malan Mansur wllh Bana Son Duk Abinda Zai Taba Malan Wallahi Dan Girman Allah Malan Kayi hakuri 🥹🥹
2026-06-27 20:37:33
46
Nasser Zoubi :
2026-06-27 20:23:43
20
akilumahadi :
inyass 🤍
2026-06-27 22:39:11
5
CMR.Mohammed maka :
manafiki
2026-06-27 23:20:20
5
Zakariyya Mobile Hub :
Babammu kuma malamimmu Fathilatul sheick Emam Prof Mansour isa Yelwa 😳
malamin mutumin kirki wallhi Ina ATBU ina zuwa tahfeez nashi nayi Haddar Alƙur’ani kuma nayi Degree a ATBU masha Allah
Malam Allah saka Maka d Aljannah
2026-06-27 22:45:41
32
Ibrahim adamu :
wlh malam gaskiyane Sunnah sak ❤️bidi'a sam👐
2026-06-27 22:43:25
12
maarufmesajemaiarsenal :
malam kayi hakuri masallacifa sai angina
2026-06-27 22:58:51
11
Yusuf shabbabu :
Allah sarki mlm wannan gaskiyae wlh Allah yakara maka imani 😭
2026-06-27 23:02:52
11
king👑 Bash,,,sorry,,,bro🇳🇬 :
Allah yasakama da alkairi mlm gaskiyane Allah Yama canji na alkairi
2026-06-27 18:31:17
35
masarauta :
Allah ya shiga lamarin ka malam
2026-06-27 22:42:30
13
Dmradio fta sola instillation :
Allah ta'ala yakara Maka hakuri yakarfafi digadiganka
2026-06-27 21:29:10
22
To see more videos from user @mariamumar39, please go to the Tikwm
homepage.