@coachahmad412: Yanzu AI zai iya gudanar da kasuwancinka 24/7! Ka yi tunanin kana bacci, amma: Website ɗinka yana karɓar orders. Customer yana ganin kayayyaki. Yana tuntuɓarka kai tsaye. Facebook Ads yana turo sababbin customers zuwa website. Kai kawai ka shirya ka tura kaya. A cikin wannan bidiyon zan nuna maka yadda zaka haɗa: Website Claude AI Facebook Ads Automation Idan kana son kasuwancinka ya fara aiki kamar babban brand, wannan bidiyon kada ka wuce shi. Kalli bidiyon har ƙarshe, sannan ka rubuta "AI" a comment idan kana son koyon yadda ake saita wannan tsarin daga farko zuwa ƙarshe. #CoachAhmad #Brynovate #OnlineSkills #arewa__tiktok #ai

Coach Ahmad | Digital Coach
Coach Ahmad | Digital Coach
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 27 June 2026 20:00:00 GMT
21560
1952
54
163

Music

Download

Comments

julaybeebcollection1
JULAYBEEB COLLECTION :
cloud ai najima inason nayi website
2026-06-28 09:49:20
0
saleem_atiku
Saleem :
Can I do it for my store??
2026-06-27 20:48:37
1
abluxury7
AB LUXURY :
I send you a message kindly check pls
2026-06-28 12:04:10
0
.auta54
Auta :
Toh a Koya mn
2026-06-28 19:39:46
0
ripson_tailoring
RIPSON TAILORING AND FASHION D :
hello inason magana dakai,plss
2026-06-28 19:35:18
0
anas_hussain_1078
Anas_Hussain_k/naisa :
Allah Ya ƙara wa Annabi Muhammad (SAW) ɗaukaka da daraja. Ya sanya mu cikin masu koyi da Sunnarsa har ƙarshen rayuwarmu. Amin. ﷺ🤍
2026-06-27 20:10:28
3
aliyu_077
New Istanbul :
AI
2026-06-27 22:32:59
2
hassansuleiman563
hassansuleiman563 :
dan girman allah akoya mana yadda zamu bude
2026-06-28 12:23:42
4
zhkiddiescloset
ZH Kiddies Closet :
Ina son shiga smart academy dinka nayi maka magana ta dma baka reply ba
2026-06-28 15:45:41
0
digital_skills_coach_kn
MEET SUMAYYA 🤝 :
thanks 👏
2026-06-27 20:29:04
1
ummuyusrah95
Rbf Vocational Skills &SPA. :
Inaso don Allah
2026-06-28 15:18:43
0
oumarmamane60
Oumarmamane toubou💯🇳🇪❤🇳🇬 :
I'm interested about that pls more explanation
2026-06-27 21:31:48
2
monmed.bashing
MONO :
inason ajemuna pronmt
2026-06-28 12:31:18
0
mohammedharunasul
mohammedharunasul :
Yes
2026-06-27 21:12:03
1
danlalrke9h
hassan egg :
hhhhh
2026-06-27 23:25:09
1
drmuhammadimsmc
Dr.Muhammad I.M ✅ :
Interesting
2026-06-27 20:14:33
1
gsmartkidsng
gsmartkids :
could you please teach us how to do so?
2026-06-28 11:05:20
0
aminusaad1
A I kasuwa :
A ina office naku yake inason nazo muyi magana
2026-06-28 14:27:41
0
laraifashion
Laraifashion😍 :
Dan Allah inason a koyamin wannan automation
2026-06-28 11:18:00
0
adamusani5671
Shariff Adam :
Ai
2026-06-28 15:01:00
0
matafiyan_alwashi
Matafiyan Alwashi :
Cloud
2026-06-28 19:53:39
0
missphaeezhat
Phaeezhat ❤️ ♒️ ❤️ ♋️ :
Akoya mana. Dan Allah 🥺🥺
2026-06-28 12:27:38
0
aybee_fresh_farm
🌾🌿aybee fresh🌾🌿 :
but how
2026-06-28 12:03:19
0
ahmad_poly
ahmadmuhd58 :
pls sir more explanation
2026-06-28 06:47:25
0
To see more videos from user @coachahmad412, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About