@feeling.of.love68: FEELING OF LOVE 💕💕💕 Zaki tuna da mutumin da kullum yake baki lokaci duk da gajiyarsa, wanda yake murmushi idan kina farin ciki, kuma yake damuwa idan kina cikin wani hali. 🖤 A lokacin zaki gane cewa ba kowane mutum bane yake sonki da zuciya ɗaya. Wasu suna zuwa ne domin wasa da lokaci... amma akwai wanda ya taba sonki fiye da yadda kika zata, sai dai baki gane darajarsa a lokacin ba. 🥀 Rayuwa tana koya mana darasi ne bayan mun rasa abubuwan da suka fi muhimmanci gare mu. 💐💍🔐