@shehin_malami_001: TAƘADDAMAR ADDINI: Farfesa Mansur Isah Yelwa Ya Yi Murabus Daga Matsayinsa Na Babban Limamin Jami'ar ATBU Shahararren malamin addinin musulunci a Najeriya, Farfesa Mansur Isah Yelwa, ya sanar da saukarsa daga kan matsayin babban Limamin masallacin Jami'ar Abubakar Tafawa Ɓalewa da ke Jihar Bauchi, (ATBU), kamar yadda Dokin Ƙarfe TV ta ruwaito a yau. Na'ibinsa, Dakta Umar Shehu Aliyu,shi ne ya sanar da hakan a Huɗubar Sallar Jumu'a ta jiya, inda ya ce murabus ɗin na da alaƙa da hukuncin da hukumar gudanarwar Jami'ar ta yanke na bayar da fili a harabar Jami'ar domin gina Masallacin ƙungiyar Ɗarikar Tijjaniyya. "A matsayina na babban limamin Jami'ar ba a yi shawara da ni ba. Sannan ba wa wata ƙungiya filin gina masallaci zai ba wa sauran ƙungiyoyin da ake da su damar su ma su nema wanda hakan kuma zai ƙara haifar da rarrabuwar kawuna cikin al'ummar musulmai". In Ji Farfesa Mansur Isah Yelwa.
Gidan jaridar arewa
Region: NG
Sunday 28 June 2026 00:14:10 GMT
Music
Download
Comments
Gambongala :
Ashe Babu Daɗi ?
2026-06-28 09:39:49
2
M J :
Allah ya sauya maka da mafi alkairi Malam
Allah ya Albarkaci al'ummar musulmi Baki daya
2026-06-28 09:46:12
2
attanzeel1 :
malam munfahim ce ka sosai wallahi Allah yasab haka shine mafi alkheri Kuma Allah ubangiji yabaka lada🙏
2026-06-28 07:07:29
4
BAKING INGREDIENT :
Allah yakara lpy
2026-06-28 09:05:21
1
ismail aljannah :
izala masifa che
2026-06-28 09:56:15
1
Zanaidou :
masha allah kaji aiki ilimi allah ya kara lfy
2026-06-28 06:19:10
4
Najimudden33 :
kaji karya
2026-06-28 07:00:54
3
@Ronsi :
mlm Allah ya saka da alkhairi
2026-06-28 09:58:25
0
(#shugaban majalisa#) :
ixalah mashifa cee
2026-06-28 09:46:18
1
bayooh so :
gaskiya ne malam
2026-06-28 06:04:30
2
Cravingsheaven :
kayi dai dai prof
2026-06-28 08:06:34
3
Muhammad Hussaini :
Allha ykr lfy mlm
2026-06-28 07:10:59
2
Bukarabba :
masha Allah gaskiyane wannan
2026-06-28 08:22:34
1
chocolatecity :
wannan gsk ne
2026-06-28 08:10:38
1
C B N :
Wannan gaskiya nehh
2026-06-28 09:57:36
0
AL-ZYM-PERFUME :
Wannan gaskiya ne
2026-06-28 07:03:01
1
umarbinji :
to kahana
2026-06-28 07:18:18
0
auwalbarhama1 :
san zuciya
2026-06-28 05:38:19
0
mailambu :
mun gd
2026-06-28 06:40:28
0
Zulabibi Abdullah :
Masha Allah
2026-06-28 05:40:32
0
DAN🤍 MALAM🥰 :
wakai
2026-06-28 09:12:14
0
Musa Muhammad :
Allah Ubangiji ya Kara hada kammu
2026-06-28 06:25:31
0
abdul s sunnah💯 :
kayi dai dai pro🥰
2026-06-28 08:13:25
1
SULEMAN SYS ✊ :
to Shikenan Baza MU bika Sallah BA Sai Kuma Me
2026-06-28 08:28:53
0
To see more videos from user @shehin_malami_001, please go to the Tikwm
homepage.