Allah ya maka albarka ya kara bude maka kopopin arzika
2026-06-28 18:29:56
601
Mrs shuaibu pai :
haihuwa mai dadi ubangiji Allah ka bamu masu Albarka
2026-06-28 21:39:54
246
ISMAIL B AHMAD :
Masha all
2026-06-30 20:32:44
0
🥀🤍BARTUL🤍🥀 :
Allah ka nuna min ranar da xanyiwa mahaifiyata haka
2026-06-28 21:52:36
170
T^manager :
wallahi kasa nayi following dinka Allah sakama iyayenmu da alkhairi
2026-06-28 18:52:54
92
ARAFAT FX :
ya Allah kacika min burina naginawa mahaifiyata 👏
2026-06-28 18:53:23
27
Oum Aneesah :
mashaAllah haihuwa tayi rana Allah y saka maka
2026-06-29 18:41:35
6
Cutieee🥰 :
Allah sarki wallahi ka burgeni Daka farantama mahaifiyarka Allah yasa sanadiyar arzikinka ne Allah ya dauakaka ya daukaka sana’arka Allah yasa lafi aliko dan gote kudi alfarma manzonAllah ameen
2026-06-29 07:27:38
10
Amatullah💕🌷 :
Haihuwa me Rana🥰
Allah ya Kara ma nemanka Albarka. ya Bude kofofin arziki.
Allah ya bamu ikon faranta ma iyayen mu. muma ya sa jinkan mu a Zuciyar yaran mu🥹🙏
2026-06-29 17:28:20
7
zahrasolarhub :
amadadin dukkan iyaye munayi maka addu'ar Allah yayi maka Albarka
2026-06-29 16:25:39
15
Bn Saeed :
Ka kyauta
2026-06-29 19:45:42
6
Abdullastdone✍🏻 :
Nayi Following dinka👌🏻
Nayi Maka Liking ✍🏻
Haka Zalika Na Zabga Maka Comment da Jazakallahu Kairan🙏🏻🙏🏻🙏🏻
2026-06-28 21:25:06
29
TRIPLE A HANDMADE BAG AND SHOE :
Allah sarki yanda ka farantama mahaifiyarka Allah yafarantamaka duniya d lahira yayma rayuwarka albarkha y Sama nemanka albarkha
2026-06-29 07:03:47
5
Sayyada Ameera :
Masha Allah tabarakallah Allah yafaranta maka alfarman Annabi da Quran
2026-06-28 18:51:24
6
M :
May Allah bless you and bless your mum. This is so heartwarming.
2026-06-30 19:10:38
0
A@T@N :
Allah ya kara maka daukaka yaro Allah ya maka albarka
2026-06-28 17:55:36
10
mainamubarak :
dole nayi following
2026-06-30 17:00:34
0
madeena A :
God 🙏 bless you
2026-06-29 05:24:54
1
RaBi,Atu :
Allah yayiwa Rayuwa Albarka
2026-06-29 11:03:57
7
Auwal Haliru :
yadda kasata farin ciki Allah ya azurtaka da ceton annabi Muhammadu
2026-06-29 04:50:13
17
Mr. Ladan :
Ma sha Allah
2026-06-30 11:58:12
1
abdullahilawanm59 :
Allah yayi albarka
2026-06-29 19:44:55
1
hajarausaini :
Allah ya ma albarka
2026-06-29 06:54:11
1
ABBASIYYA Backup🤲 :
Allah yayima albarka 🥰🥰🥰
2026-06-28 23:33:02
3
Aisha :
Masha Allah
2026-06-28 21:35:35
2
To see more videos from user @tsufa.painter, please go to the Tikwm
homepage.