@binabdulkarim1: musulinci baya yiwa seda jarabawa # Allahu akbar, Allah mana karshe mai kyau 😢 #binabdulkarim1 @BIN ABDULKARIM 🤍 back up @Muhammad m sani ✔️ @YOUSSOUFA🤍👳♂️ @SOUND__CREATOR @░I░L░I░M░I ░K░O░G░I░N░E🌍 @ISMAEL'SUNNAH @@LAUWAL_BIN_ISAH_GULMA @abu Khalid @ISMAEL'SUNNAH
𝗕𝗜𝗡 𝗔𝗕𝗗𝗨𝗟𝗞𝗔𝗥𝗜𝗠 🤍
Region: NE
Sunday 28 June 2026 14:49:05 GMT
Music
Download
Comments
Malash collections 🦋 :
Allah Ubangiji yaraba mu da Mummunan kaddara
2026-06-29 13:32:55
99
kulu Bauchi shalele :
Dandarajan manzon Allah kumin like
2026-07-01 05:49:00
52
user ladan sa'adat :
ubangiji Allah yaraba mu da munmanan kaddara kumma Allah ya bamu ikocin jarabawa🤲
2026-07-01 09:29:56
12
Maryam Babs :
Allah ya bamu ikon cin jarrabawa
2026-07-01 11:37:09
8
↔️🚶♂️ :
ya cenye jarabawa ta hayyu ya qayyum ameen y rabbu samawati wal,ard
2026-06-29 14:44:03
16
Ummuafrah collection :
Allah ya bamu ikon cinyi dukkan wata jarrabawa
2026-07-01 04:40:13
6
𝐒𝐚𝐫𝐝𝐚𝐮na𝐧 Social ᵐᵉᵈⁱᵃ★ :
Allah yakara lafiya da imani malan 🥰🥰
2026-06-29 18:01:50
14
Yähäyä Ä mödï :
Allah ya kabamu ekon cinye jarabawa ya Âllâh
2026-06-28 15:08:52
27
MUMMY TWINS GIDAN KAMSHI ❤️ :
Allah yasa mudace duniya da lahira
2026-06-30 21:51:05
5
abba manaja 2 :
Allah Yasa Mu.iya Cin Jarabawar mu
2026-06-30 17:17:21
10
sufiyanu sufee isa✅️ :
allah kabamu ikon cin jarabawa kawace irice ya allah
2026-06-28 21:27:07
17
@sumayyerh3335 :
Allah ka bamu ikon cinye jarrabawarka
2026-06-30 21:25:15
5
m h z y🌸 :
ya Allah duk wata jarrabawa da zakajarabcemu ya Allah kabamu iKon cinyewa ya hayyu ya qaiyyum 🙏🙏🥹
2026-06-30 01:44:25
5
Fateeydbt :
Allah ka bamu ikon cinye jarabawa
2026-06-29 17:44:38
9
IZZAR SUNNA A.m.V❤🕋❤💯💯💯 :
kuna ina ahlussunna kuce Allhamdullah
2026-06-30 17:09:40
11
_don_bash_ :
Allah kabamu ikon cinye jarrabawarmu idan tazo mana🙏
2026-07-01 05:48:32
6
hijabsworld6🧕 :
ya allah yabamu ikon cinye jarabawarmu ta duniya da lahira 💯🙏🙏🥺
2026-06-30 21:01:11
7
Rukkys~touch~Kano :
Allah kaimana jarabawa me kyau
2026-06-29 23:40:46
8
𝐀𝐛𝐝𝐮𝐥✅✨ :
𝘼𝙡𝙡𝙖𝙝 𝙮𝙖𝙨𝙖 𝙢𝙪𝙘𝙞𝙣𝙮𝙚 𝙟𝙖𝙧𝙖𝙬𝙖𝙧𝙢𝙪🤲
2026-06-28 22:30:28
10
queen👑 kahdijah :
Allah kabamu ikon cinye jarabawa Nan Dan alfarman annabi Muhammad S A W
2026-06-29 05:56:56
7
user95514841938 :
macha allah
2026-06-28 14:58:52
5
ARASH :
Ya Allah ka rabumu da mumunar qadara
2026-08-06 18:19:08
0
Massaoudou Aminou Laouali Soli :
Allah yasa mucanye kowa ce jarabawa a rayuwa
2026-08-25 21:49:51
1
Abbakar Aleejo kunya :
Ameen
2026-07-01 17:13:09
2
HAMZ A ABOUBAKAR :
Allah ka bamu ikon cin duk jarabawar da za mu fuskanta 🤲🤲🤲🥰🥰🥰
2026-07-02 12:44:35
4
To see more videos from user @binabdulkarim1, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.