@coachahmad412: An fara ganin sabon fasalin ChatGPT da ke amfani da scanning wajen fahimtar abin da ke kan screen ko a cikin hoto cikin sauƙi. AI na ci gaba da sauya yadda muke aiki, koyo, da gudanar da kasuwanci. Wanda ya fara koyon amfani da waɗannan kayan aikin tun yanzu zai fi samun dama a nan gaba. A cikin wannan bidiyon na nuna abin da wannan sabon fasalin yake yi da kuma dalilin da ya sa ya kamata ka fara amfani da AI yadda ya kamata. Shin ka gwada wannan sabon fasalin na ChatGPT? Ka rubuta "AI" a comments idan kana son ƙarin bidiyoyi irin wannan. #CoachAhmad #Brynovate #OnlineSkills #ai #arewa__tiktok