@web3sheikh: Lokaci karya ne babu shi, Kwakwalwarku ce kawai take kirkirar muku lissafin sa #AsirinLokaci #QuantumHausa #GaskiyarKimiya #HausaPhilosophy #EinsteinHausa #IliminTaurari
baya ita ce loqaci kafun ahaifeka da loqacin kana jariri duk wannan bayace yanxu kuma ita ce wannan maganar da kake domun kabar baya loqacin da kake jariri domun yanxu ga gemu nan ahabarka kana zara Ido.
Gaba kuma shine loqacin da zakayi comment akan wannan comment din nawa domun yanxu baka isa kayi ba
ga amsarka nan irin yadda tunanin ka yake.....
2026-06-28 19:48:39
6
Web3 Sheikh💡 :
you are welcome
2026-06-29 08:08:48
0
FailanFalakiTV :
Sannu
2026-06-29 05:53:30
1
bloom_shoot :
time is true
2026-06-28 17:48:14
0
UG DANKANI :
It is true there is nothing like before and after is only recent
2026-06-28 23:24:03
2
EYEWITNESS 👁 :
Wallahi wannan ya fara hauka
2026-06-29 13:01:00
1
user526363320140 :
Time is the true Unit of measure. without time, we don't exist.
2026-06-28 19:21:28
1
09038175454 :
WOW 😲
2026-06-29 18:48:27
0
Nazee zuma :
critical thinking possible impossible
2026-06-29 07:51:41
0
Ibrahimjala :
wal asir
2026-06-30 18:30:29
0
A_sule_studio.ng :
Bro I have something for you
2026-06-28 23:18:17
0
Anamin4world🇳🇬🌏 :
yeah babu lokaci
2026-06-28 18:01:07
1
AARASHEED :
toh yamaganar time traveling?????
2026-06-28 17:06:39
0
nasiruabubakarnee :
Wallahi akwai time domin Allah ya fada manna a cikin suratul Asri
2026-06-28 19:41:42
0
Yankara ceiling construction :
wannan shine qarshen bafalsafe.
2026-06-30 01:42:10
0
Official s man Garga :
Kai malam lokaci Gaskiyane
2026-06-29 08:29:15
0
Dan saurayi :
wal'asir.
2026-06-29 06:29:35
0
mk dan bena :
Allah ya kyauta
2026-06-28 18:03:03
0
M-A-Dansoja :
The power of now
2026-06-28 19:26:40
0
originaldodo1 :
Nonono🙆♂️🙆♂️🙆♂️🙆♂️
2026-06-28 18:46:04
0
user1467507657130 :
i watch this video many times but still i didnt understand anything
2026-06-28 21:54:18
0
ibrahim65209 :
karya yakeyi yace balokaci
2026-06-28 19:46:29
1
Nazifi Sani :
wetin dibis
2026-06-28 19:38:20
0
MHMD MANSEER :
wannan fah yachikai
2026-06-28 18:41:44
1
To see more videos from user @web3sheikh, please go to the Tikwm
homepage.