:Mutum Dubu Saba'in
70,000 Zasu Shiga
Aljannah Ba Tareda Hisabi
Ba Inji Manzon (SAW)
Allah Yasa Dani Dakai
Dake Aciki kowa yace amin🤲🏻🥺
2026-06-29 13:35:58
151
Habeebullah Abdullahi :
gaskiya Allah ya saka ma malamnmu na ahlul sunnah da alkhairi
2026-06-29 09:03:14
137
Na malama124 :
wanda yasan izala gaskiya ce yayimun like🙏🙏
2026-06-30 00:19:40
166
imam Abu :
Duk dan sunnah yayimin like
2026-06-30 22:18:13
23
Murtalaaliyu dalhat :
sunnah gidan hujja🥰
2026-06-29 05:22:52
108
Muhd El-Bonga Ibraheem :
Wanda ya gane baida hujja ya danna like.
2026-06-30 22:29:08
11
Mum Hisham place :
ahlussuna kumin like
2026-06-30 17:40:44
18
YAAQUB SHUAIBU :
tabbas annabi saw yana salati🥰
2026-06-30 21:05:39
10
Muhammad :
Simple Question just answe my brother😂😂😂
2026-06-29 14:17:13
34
Mr’s B 💘😍🤍💙🔒 :
Hasbunallahu waniimal wakeelll 😭 Allah kabamu ikon Neman İlimi 🙏🙏
2026-06-29 01:26:29
68
Oumar Farouq :
Annabi in yayi Sallah duk, Sallah yana yin tahiyya a cikin tahiyya kuma akwai salati, ku gane
2026-06-30 19:35:53
7
MUSA_HAYAƘI_ 🇳🇬.🇮🇪 :
malam annabi baya salati
2026-06-29 17:15:30
7
MUSTY DAN ALHAJI :
Allah madaukakin sarki yace ayiwa Annabi salati kuma Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi wa sallam Shima Yana yiwa kansahi Salati Kamar Yadda malam ya fada Jazakallahu bijannah
2026-06-30 09:33:19
16
MADALLAH RADIO KANO. :
Allah ya kara lfy malam
2026-06-30 11:07:01
7
ASAS'S ENTERPRISES🥰 :
Sunnah sak🥰
2026-06-29 10:32:58
22
Danhajo Danhajo :
malam kabar jaki
2026-06-29 09:09:21
38
Abdullahi yahaya :
masha allahu 💚
SALLALLAHU ALAIHI WASSALM
2026-06-30 20:36:04
5
hazamsas :
Allah yasakawa malam d alkhairi
2026-06-29 04:44:49
44
Mr ABBAS :
muhammadur rasulullah sallallah alaihi wasallam
2026-06-29 21:06:22
17
Dan Inna Engine oil & Gas🛢️🚗 :
Simple Question just answe my brother😂😂😂
2026-06-29 20:06:43
16
Sarauta :
ANNABI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM
2026-06-29 05:17:14
43
To see more videos from user @hafizu862, please go to the Tikwm
homepage.