@abk_photographyy: Mai Martaba sarkin Gombe Alh. (Dr.) Abubakar Shehu Abubakar CFR ya ziyarci shahararren kamfanin sarrafa taki na Indorama dake samar da takin kamfa (NPK) ƙarƙashin haɗaka da TAK Agro dake cikin garin Gombe 🔥😍👑📸
You're not only a king,u are very intelligent person. love you so much🙏
2026-06-28 23:05:41
40
Baihaqi sameer :
Gaskiya gombe ansallameku
2026-06-29 13:05:00
10
ELITE TEXTILES :
sarki gombe akwai illimi
2026-06-28 21:03:26
17
NOOR𓍯𓂃𓏧♡ :
Ilimi ba karya bane wllh🥰🥰
2026-06-29 06:03:18
14
Hakymier_Jnr :
Shifa Giwa Yasan Komai
2026-06-29 06:48:22
12
Muhammad Sanusi Abdullahi :
this Royal he is very clever and experience
2026-06-28 20:23:19
11
Ameer B. Mato⏳ :
Ga sani ga sarauta♥️
2026-06-29 09:35:55
6
Mrs Z😍❤️ :
humble 🌟
2026-06-28 20:43:18
3
shurhabil aliyu :
Capacity 💯
2026-06-28 22:16:21
2
Ismail Abdallahi :
🥰🥰slmykk
2026-06-28 21:26:07
4
@nafeeu JC :
shifa wannan babu wani ilimi da bai karantaba🫡
2026-07-02 21:46:45
3
abk ad :
allah ya karama lpy
2026-06-28 21:14:28
3
Khalid :
Giwa akwai Ilimi 👍
2026-07-02 11:04:44
1
h.aliyu bula :
Giwa
2026-06-28 23:07:55
2
SABON GARI Jr📸📸📷 :
Giwa Giwa Giwa 🥰🥰🥰
2026-06-29 07:26:40
1
Abk MJ🦺 :
barkama akwai chemistry 🥰🥰
Muna fatan wata rana giwa yakawo mana a company mu na ANNUR INTEGRATED SERVICES dake industrial area bayan gidan Mai din amshet dake herwagana
2026-06-29 09:11:00
2
Ibrahim mohammed :
Allah ya tayama me Gombe
2026-07-02 08:07:30
1
bduljalal01 :
Dan Allah abani takin da me maartaba ya tabashi 🙏
2026-06-28 22:24:01
6
abduljalal :
Allah kara lfy
2026-06-29 07:29:02
1
Oley29 :
Na Gombe ka iya sarki 💯💯
2026-06-28 22:47:55
2
adamumuhammad1662 :
Allah ya Taimaka Giwa
2026-06-28 21:47:48
3
Engineer Daniel :
nice one sir
2026-06-28 19:39:07
3
@Shmsuddeen67 kT 09011777334 :
giwa Allah kagama lafiya
2026-06-29 06:19:54
4
Abakar Sadeeq Balle :
Barkama
abba Sarkinn Gombe
2026-06-28 22:26:30
2
To see more videos from user @abk_photographyy, please go to the Tikwm
homepage.