@dclhausa: Labaran DCL Hausa na bidiyo 28/6/2026 .Sarkin zazzau ya nuna bukatar a rage almubazzaranci a hidimar biki. .Hidimin Shugaban Nijeriya ya ce Remi Tinubu ba ta yi kuskure ba, saboda da sana’ar kosai aka rene shi . Saudi Arabia da wasu kasashe 17 aka fitar a gasar cin kofin duniya Mai gabaarwa ; Maimuna Hadi Ibrahim.