Ubangiji Allah ya yafe mana Zunuban mu ya kyautata karshen mu baki daya
2026-06-29 19:02:29
117
Official ak_salisu :
Tsarki Ya Tabbata Ga Allah Madaukakin Sarki Wanda Baya Bacci Bare Mutuwa
Allah Yayi Mana Kyakyawan Karshe Yasa Aljannah Tazomo Gida Garemu Bayan Rayuwarmu 🥺🤲
2026-06-29 11:24:34
127
ILIYAS ❤️ :
Don Allah me zaisa bazamu zama mutanen kirki bag 🥺
2026-06-29 08:33:30
104
safiyanu tsini :
Allah yakarama annabi daraja
2026-06-28 20:49:04
124
mrs farouq :
inshallahu zamu shiga aljannah
2026-06-29 10:52:42
65
Halimas luxury :
Just 1 more like🤣🤣 ♡ 999.9K
2026-06-29 14:59:14
16
Khadeejah :
Allahumma hasibnee hisaban yaseerah😫
2026-06-29 08:09:49
66
zaynab_maijawa :
Allah yasa mucika da imani
2026-06-29 10:00:14
14
aisha 1 :
allah ka samucikada I mani🥺🥺
2026-06-28 23:16:09
39
Zakariya Aminu :
tsarki yatabbata ga allah 💖
2026-06-29 13:43:51
17
Mimie🦋 :
Allah kaimana karshe mai kyau,ya rabbi kayafe mana zunuban mu Wanda muka sani da Wanda bamu sani ba alfarman fiyayyayen halitta annabi Muhammad sallahu alaihi wa sallama😭🙏🏻