ai wllh munyi rashin albani Allah yayi mishi rahama
2026-06-29 19:04:29
70
Abu Malik :
Wallahi, masu haɗa irin waɗannan bidiyoyi, Allah Ya saka muku da alkhairi. Kun cika umarnin Manzon Allah ﷺ na isar da saƙonsa. Kamar yadda aka ce: "Ku isar da saƙona, ko da aya ɗaya ce." Allah Ya yi muku albarka, Ya ƙara muku dacewa, Ya kuma ba ku gidan Aljannatul Firdausi. Amin.