@marke.herbal.medicine: Ga masu fama da PID Wanda suke da raayin yin maganin gargajiya Zaku iya amfanida ganyen gwanda da negro pepper kimba kenan da hausa, saboda suna ɗauke da sinadarai na antibacterial da antifungal activity.... Wadannan tsirrai suna taimakawa wajen Rage yawan bacteria ajikin mutum, sannan suna Rage wari yayin fitar farin ruwa daga gaban mutum, suna taimakawa wajen dawo da daidaiton farji vaginal flora balance kenan shiyasa wannan yafi dacewa da mata sosai dukda Suma rijalai zasu iyayi.... Sannan Yana Rage kumburi da kaikayin gaba.... Kusamu ganyen gwanda guda 3, saiku Saka kimba guda 10 Amma a daka su a turmi kafin a tafasa, sai a tafasa da ruwa kamar lita 2 kamar pure water 4 kenan na tsawon mintuna 15..... Ake shan kofi ɗaya sau biyu a rana kafin aci abinci........ Wannan Indai infection ne matsalar mutum zai warke insha Allah, koda ka Kai shekara goma da infection insha allah zai warke...... Wasu su kan Kara da garlic kwaya 2-3 a ciki Ayi sharing, saving da comments Follow Lafiyar Mata Hub domin Samun ilimi akan lafiyar mata a saukake ⚠️ This content is for educational purpose only and should not 🚭 be taken in place of medical treatment or advice