@kalamansoyayya7: barka da dare NADIYA shaleleta inamiki San dakoniban isabaiyanashiba shaleleta inanesa dake amma zuciyata tana anan indakike 💘My lovely 💕inamai rukun Allah kareminke🤲 NADIYA💕 shaleleta🫂 kibacci maidi 🫅gibbiyar🫅 mata NADIYA TA 💫TAURARUWA 💫

Kalaman soyayya
Kalaman soyayya
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 29 June 2026 10:50:16 GMT
49734
3202
15
552

Music

Download

Comments

tsabokatagum
T sabo@ katagum :
Wani lokaci nakan rasa kalmomin da zan fada miki 😔💭, saboda yadda sonki ya cika zuciyata ❤️ya fi karfin duk wani bayani 💌. Duk lokacin da na tuna da ke, zuciyata tana samun nutsuwa 🫶🥹, kuma duniya tana yi min kyau saboda kina cikinta 🌍✨💖 Ban san yaushe kika zama wani bangare na raina haka ba 🥺❤️, amma yanzu na san rayuwata ba zata taba cika idan babu ke ba 😢💔. Murmushinki 😊🌹 yana bani karfi 💪❤️, muryarki 🗣️💕 tana bani kwanciyar hankali 😌, soyayyarki kuma ita ce farin cikin da nake rayuwa da shi kullum 💞✨ Idan kika taba jin kamar babu wanda yake lura da ke 😞💭, ki tuna akwai ni 🥹❤️wanda zuciyarsa kullum tana yi miki addu’a da fatan alheri 🤲🌷. Bana son wani abu ya saka ki kuka 😢, sai dai hawaye na farin ciki saboda yadda ake sonki 🥹💞❤️Wallahi, ke ba kawai budurwata ba ce 💍❤️… ke ce mutum mafi muhimmanci a zuciyata 👑💖. Ina godiya sosai da kasancewarki a rayuwata 🙏🥹, saboda kin sa na gane menene true love 💕✨ Ina sonki sosai ❤️🥹 fiye da yadda zan iya rubutawa ✍️💌, fiye da yadda zan iya fada 🗣️💖, kuma fiye da yadda zuciyata zata iya boyewa 💞🌹
2026-06-29 19:41:41
4
fadilumujittafha
Masoyi :
good 👍😊
2026-07-23 19:18:26
1
yareeema01
yareeema01 :
🥰🥰
2026-07-01 20:24:54
2
muhammad.sanusi780
Muhammad Sanusi :
😂😂😂
2026-06-30 21:36:07
1
lawalmustapha438
mustapha lawal :
😳😳😳
2026-07-17 16:07:32
0
ibrahim.ahmed6864
Ibrahim Ahmed :
🥰🥰🥰
2026-07-02 20:46:57
0
ibrahimumar970
ibrahimumar970 :
🥰🥰🥰
2026-07-08 17:29:54
0
dalhatu.lukman
lukson :
🥰🥰🥰
2026-07-20 17:31:13
0
al.ameen.top
🎀AĹ"_AMEEN🎀💫 :
😂😂😂
2026-07-03 14:23:18
0
akdannanapharmacy
🥰 Akdannana Pharmacy 🥰 :
😳😳😳
2026-07-03 10:26:23
0
idrissaminuidris
Ameer Saminu :
😃
2026-07-03 07:02:56
0
muhammaddjafar19
king 🤴 djafar :
👏👏👏
2026-07-04 01:27:45
0
f.bazun
Faisal daga zazzau :
🥰🥰🥰
2026-06-29 21:55:16
1
muhammakamalmusbahu
MK Kefah💕💕💕 :
👍👍👍
2026-07-21 22:45:14
0
To see more videos from user @kalamansoyayya7, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About