slm dan alalh dan soyayyarka ga annabin rahama idan kaga wannan comment nawa dan allah katayani da addua allah yabani lafiya mai albarka
2026-06-29 18:04:29
61
Jibsoon Gee :
Narantse da girman Allah inason Malam so so domin Allah, Ina Fatan Allah ya Bani ikon haɗuwa da kai kafin komawa gareshi, indan Kuma haka bai yuhuba Allah ya haɗa fuskokinmu a gidan aljanna🤲🥺🙏
2026-06-29 14:53:41
61
auwalabubakar :
Alhamdulla
2026-06-29 16:51:57
10
Musa kyari :
please ai min like so that I come back to watch.
2026-06-29 18:00:22
13
aisha Yar izala ♦️♦️ :
Masha allah alhamdulillah 🤲
2026-06-29 16:02:53
17
Mk :
s.a.w
2026-06-29 15:43:22
9
deejahsade :
Allah yasa mucika da imani 🥺
2026-06-29 14:46:42
16
😎Mohammed 🛠️Solar🧑🔧 :
ASTUGFIRULLAH 😭
mallan Allah ya sakama da Alheri 🤲
2026-06-29 16:26:01
18
Hafsatu🧕🏾🤍 :
Malam Allah yasaka maka da alkairy
2026-06-29 16:09:53
11
Miss zarma ✨ :
Alhamdullilah Allah nagode maka🙏🙏
2026-06-29 16:27:34
9
@UMAR ADAM 3669 :
Allah kabamu ikon tuba kafin mutuwa ameen
2026-06-29 16:02:09
11
رحمه عبد الله 💗 :
Allah kasa mudaci
2026-06-29 14:54:49
9
AMANAR MOUSSA YARO NIGER :
Allah ya sa mudace ameen suma ameen 🙏
2026-06-29 16:18:31
7
Sa'eed AI Creator :
Alakara Lafiya malan 🤲🤲🤲
2026-06-29 16:18:40
8
bin Ahmad Muhammad :
Alhamdulillah
2026-06-29 16:50:24
5
Real JABEER *001🙌🙌 :
Allah ya saka da Alkhairi 🙏
2026-06-29 15:17:59
6
ammie :
اللهم اجعلنا من التوابين و اجملنا من المتطهرين
2026-06-29 15:50:14
6
Nadi :
Ameen ya Allah 🤲🤲🤲🤲
2026-06-29 15:47:30
5
rabi a y. hashim :
wallahi kuwa ne allah ubangiji yasa mudace amin alhamdullilah alhamdullilah alhamdullilah alhamdullilah
2026-06-29 15:38:25
17
Fatoumazara Idrissa :
allah sakawa malam da alheri ♥️
2026-06-29 15:58:46
9
ramatou ayouba :
Allah ya saka da hairan ya sa mudace
2026-06-29 15:30:00
6
🫧Zainab Modest fashion👗🛍 :
Bakina Baya Rabo Da Addu'ah Da Anbaton Allah
Alhamdulillah Allah ya bamu sa ah
2026-06-29 20:32:44
12
عبد الله مصطفي عبد الله :
الحمدلله رب العلمين وصلى اللهم وبارك على نبينا محمد 🥰🥰💯
2026-06-29 19:40:33
9
@habibty💞 :
Alhmdlh,mun gode Allah ya sa ka da alkaeri
2026-06-29 16:24:17
7
hussainialiyu5 :
Allah yasaka maka da Alkhairi malam
2026-06-29 16:27:28
4
To see more videos from user @alkameruny.tv, please go to the Tikwm
homepage.