@ibadul_rahman_tv: Kabari shi ne gida na farko na tafiyar Lahira. Duk wanda ya samu sauƙi a cikinsa, abin da zai biyo baya zai fi masa sauƙi. Allah Ya sa kabarinmu ya zama lambu daga cikin lambunan Aljanna, ba rami daga cikin ramukan Wuta ba. Āmīn. 🤲🏿 #fypシ゚viral #fypシ #islamic_video