@masakbaby1: 👑 GIMBIYAR DA AKA ƁOYE SIRRINTA | PART 8 A ranar da aka haifi Gimbiya Amina, babu wanda ya san cewa rayuwarta za ta canza tarihin masarautar. 🤔 Shin me kuke tunanin zai faru a gaba? Ku kalli bidiyon har ƙarshe, sannan ku rubuta ra’ayinku a comments. Kar ku manta ku bi shafin MasakHausaStories domin kada ku rasa Part 9 #MasakHausaStories #HausaStory #Masarauta #HausaSeries #Arewa