@profmansurisayelwa: An gudanar da bikin yaye ɗalibai rukunin mata da Maza na haddar Alkur'ani a shekara ɗaya a Makarantar Alkur'ani mai girma ta Mustaqeem Quranic Academy, Yelwa Bauchi.
Allah ƙarawa malam Lafiya ina kaunar Malam saboda Allah
2026-06-30 19:08:33
1
عبد العزيز الحسن :
Masha Allah! Malam Allah ya saka maka da alkairi, Allah ubangiji ya kara inganta duk kan lamarinka, Allah ubangiji ya karawa bayanka albarka, Allah yasa ka gama lafiya ya Hayyu ya Qayyum 🤲
2026-06-30 09:10:07
2
Babangida Muhammad :
Allah yasa albarka
2026-06-29 23:06:03
3
usman,ahmad,8521 :
rabbana ya kwana tsaran ka malam 🙏❤️🙏
2026-06-30 11:07:20
2
yusuf Abdullahi 010 :
masha allah hu akbar
2026-07-01 07:28:07
1
Taryuta Jr :
inshallah 💯💯💯
2026-06-29 22:49:50
1
avdoul_guruza :
Allah ya bada lada
2026-06-29 22:50:30
1
Maarseee :
Rabbi inni lima anzalta ilayya min khairin faqeer Allah ka dafa mana🙏
2026-06-30 06:21:56
8
@safiya.suleman8 :
Allah yasanya Albarka 🤲 acikin karatunku
2026-06-30 07:49:07
3
ABDUL MUSA ISHAK :
Allah yakarawa malam lafiya
2026-06-30 06:37:11
2
MKH till jannah 🖇️💍❤️🩹 :
Masha Allah Allahumma bariq 🤲
2026-06-30 10:59:22
1
abbanmamaautos :
Allah ya bamu me albarka 🤲
2026-06-30 07:18:07
1
👑👑👑ABU👑 FATIMA👑👑👑 :
masha allah
allah yiwa karatu albarka
2026-06-30 16:59:30
1
Altinerukayya :
yaa Allah ka azurtamu arziki Mai yawa Mai albarka🥰🥰
2026-06-30 07:22:06
0
To see more videos from user @profmansurisayelwa, please go to the Tikwm
homepage.