@runfardariya.v: 🚒🇳🇪 Mission Ya Kammala Cikin Nasara! Bayan kashe gobarar da kuma tabbatar da cewa kowa yana cikin aminci, Commander Agali ya ba da umarnin a kwashe kayan aiki a koma sansanin soja. Mun gode da goyon bayan da kuke ba wannan jerin bidiyo. ❤️ Ku yi Like, 💬 ku yi Comment, kuma 🔄 ku yi Share domin kada ku rasa Episode na gaba!#SojojinNigerAI #CommanderAgali #HausaAI #creatorsearchinsights #fyp