@ibadul_rahman_tv: Kada ka bari neman duniya ya mantar da kai lahirarka. Duniya mai wucewa ce, amma lahira ita ce madawwama. Ka yi aiki domin duniyarka, amma kada ka manta da abin da zai amfane ka a ranar da za ka haɗu da Ubangijinka. #fypシ゚viral #islamic_video #fypシ #duniya #sunnah