kicewa CEO Dan Allah tasaka braces a bakin ta ❤️🙏🏾
2026-06-30 21:16:47
304
shopwithbee.ng|Laces in lagos :
Masha Allah ashe zamu iya zuwa😂
2026-06-30 16:51:33
112
Girls Angle :
Wanna ‘ya Allah yayi mata albarka ta hana mu baccin safe Wlh 🤣 Allahumma barik🥰
2026-06-30 18:52:27
111
NAANARH HAIR OIL :
Ki bata advice ta saka braces
2026-06-30 22:37:08
62
hamxhaumarkhalid :
A Sabon gari market 3500
2026-07-01 13:53:40
38
Umar Abdullahi :
wane gari neh plx
2026-06-30 17:42:00
36
Mutawashala Nasiru :
wanda ya ga hakora ya yi ma ni liking
2026-06-30 21:42:47
33
🌸BY MOM HANA 👸 🌸 :
Gsky kam kayan are very affordable 🥰
2026-06-30 16:26:17
30
Dangata :
to be frank kayan are very affordable wlh
2026-06-30 18:41:28
26
isahdanbaba Tiger :
My happiness Allah yayi albarka
2026-06-30 23:10:22
20
Hauwa Ayawa :
Masha Allah ❤️
2026-06-30 21:02:05
19
Oummi Sani :
dakai nake me karanta comment Allah yasa mahaifiyar ka yar aljannah ce
2026-07-01 09:08:08
17
Hafsatuuuh____ :
Ni wlh na zata ma ashana ce 3k din😂💔
2026-07-01 02:58:32
15
Daddy’s girl :
Wlh daa ah kano take sainaje koh Dan na ganta I so much lv her ❤️
2026-06-30 21:03:03
12
TURARENWUTA|GLASSJARS IN KANO :
A bude mana branch a kano gaskia🥺
2026-06-30 22:36:21
12
nuraddeen :
masha Allah kaya sunyi sauki Allah kawo kasuwa mai albarka
2026-06-30 16:45:57
12
ilhambaffa0 :
Awane gari ne ?
2026-06-30 18:17:02
8
just noor :
jamaa ina sayarda frame din bayanta location abuja 🥰🥰
2026-06-30 17:49:28
8
Meenah’s Empire❤️🫶 :
@Meenah’s Empire❤️🫶: @Meenah’s Empire❤️🫶: Allahumma salli Ala Muhammad wa'ala Ali Muhammad Kama sallaita Ala Ibrahim wa'ala Ali Ibrahim innaka hamidun majid ❤️🙏 Allah yasa munada daga cikin Wanda manzon Allah SAW zai ceta
2026-06-30 20:58:19
7
💝ummyta💦💫 :
kuje ku kalli series din ZARGE a YouTube channel mai suna merah tv