@expressradionigeria: “Ina roƙon Al’ummar Jihar Kano su yi watsi da duk maganar da Zumbuli, kakan marowara na ƙasa, zai faɗa akan Gwamna Abba. Harkar gwamnati da ka ce ba ka samu ka yi kwangila ba, za mu ɗauko maganar Novamed mu maimaita ta, duniya ta ji. Ban yi mamakin ba da rashin gayyatar taron ’Yan Media da Kwamishinan Yaɗa Labarai, Comr. Waiya, ya kira ba. Bai gayyace ni ba, ni da Ahmad S. Aruwa. Ita Kwankwasiyya mataki-mataki ce tun daga Primary har Jami’a.” —Hajiya Aisha Tamburawa, Mai baiwa Gwamnan Kano Shawara akan Yaɗa Farfaganda Mai ma’ana. #ExpressRadioNigeria #Kano #Kwankwasiyya #AbbaKabirYusuf #Nigeria