@modusirrinforex: Menene Forex Trading? | Asalin Forex Daga Tushenta (Darasi Na 1 - Part 1) Assalamu Alaikum. Barka da zuwa Modu Sirrin Forex, channel ɗin da muka ƙirƙira domin koyar da Forex cikin harshen Hausa daga matakin farko har zuwa ƙwararre. A wannan darasi na farko (Part 1), za mu fara daga ainihin tushen Forex Trading. Ba za mu fara da Buy ko Sell ba, ba za mu fara da candlestick ba, kuma ba za mu fara da strategy ba. Za mu fara da fahimtar menene Forex da kuma dalilin da ya sa aka ƙirƙire ta. A cikin wannan bidiyon za ka fahimci: ✅ Menene Forex Trading? ✅ Menene ma'anar Foreign Exchange (FX)? ✅ Me yasa aka ƙirƙire Forex? ✅ Ta yaya Forex ta fara? ✅ Bambanci tsakanin Foreign Exchange da Forex Trading. ✅ Dalilin da ya sa kowa yake amfani da Forex ko da bai sani ba. Idan kai sababben trader ne, wannan shi ne mafi muhimmancin darasi da ya kamata ka fara kallo kafin ka shiga koyon charts, candlesticks, ko trading strategy. Ka yi Subscribe domin kada ka rasa Part 2 da sauran darussa masu zuwa. Modu Sirrin Forex "Mu fara daga tushe, mu gina ƙwararren trader."
Modu Sirrin Forex
Region: NG
Tuesday 30 June 2026 16:58:10 GMT
Music
Download
Comments
teacher Ibrahim :
please target me in fart 2 ngd
2026-07-14 21:13:14
3
muazzam boy💪💪💪💪 :
mungode munajiran video Nagaba
2026-07-28 15:10:12
1
Abdallah Adamu :
mashallah
2026-06-30 17:24:42
5
Wamba Renew 1 :
Dan Allah ayi tagging dina a next class please
2026-07-02 17:00:37
3
Abu Ali :
foreign exchange Dan Allah ai target dina part 2 please
2026-07-21 14:25:22
1
💫LAKANTE 💫 :
Masha Allah Alhamdulillah
2026-07-01 21:17:30
2
£BASHARIBZ001👑👑 :
A gaskiya na fahimci wannan bayani
kuma xanci gaba da bibiya in sha Allah
muna godiya oga🙏
2026-07-13 22:33:05
2
abdullahi sunusi :
thank you sir nagode
2026-07-10 21:26:59
1
Nura Umar :
mungode Allah yasa ka da alheri
2026-07-16 08:28:34
1
UMARM.R :
good
2026-07-04 02:56:54
1
Manu SL :
Allah's helped who help others
2026-07-04 07:17:42
1
Adamu usher :
thank you sir 👍👍
2026-07-01 15:55:11
1
REZA__backup🛣️ :
Masha Allah
2026-07-03 06:24:31
1
Ahmad :
mungode
2026-07-02 17:00:05
1
👻👻DAN RASTA💯💥 :
Macha allah
2026-07-16 16:35:13
1
hashiu21 :
masha Allah
2026-07-01 09:08:54
2
m.i.sarauta :
tnx
2026-07-02 08:14:31
1
TEMJBR🫵NETWOR.🫵Q50🔥🔥🔥🔥🔥 :
Masha allah
2026-07-01 12:42:25
1
karaminsu autan su :
mungode sosei modu
2026-07-01 15:57:37
2
musayyid Muhammed Jos Boy :
1 of 1 🥰🥰
2026-07-01 15:54:25
1
ALEEGEE FX📈📊📉 :
wllh nakai shekara daya ina koyon forex trading Amma har yanzu ban iya komai ba kuma a kalla nashiga makaranta ta kai 8 I swear.
please how can you help me sir Modu please help my journey Sir 🤲
2026-07-30 10:10:01
2
umar nafutuhi ahmad :
oga modu Nima ina so akoyamin
2026-07-29 06:53:08
1
Sadi M Lawan :
sir how can I set up my leverage in my broker
2026-07-29 10:15:29
1
@Aminu Umar CA :
mungode oga
2026-07-28 23:27:42
1
Yakub Bin Anwar Fx 📈📊 :
masha allah muna godiya modu
2026-07-02 00:23:36
0
To see more videos from user @modusirrinforex, please go to the Tikwm
homepage.