@coachahmad412: Mutane da yawa suna amfani da waya kullum, amma kaɗan ne suke amfani da ita wajen samun kuɗi. A cikin wannan Digital Marketing Class, zan nuna maka yadda ake amfani da Facebook, Instagram, TikTok, da sauran hanyoyin talla domin samun abokan ciniki, siyar da kayayyaki, ko kuma fara sana'ar da za ta kawo maka kuɗi. Idan kana son koyon skill da zai iya canza rayuwarka, wannan class ɗin naka ne. Idan kana kallon wannan bidiyon a Facebook, duba Comment Section ka danna link ɗin Group ka shiga. Idan kuma kana kallon shi a TikTok, danna link ɗin da ke Bio ka shiga yanzu. #CoachAhmad #Brynovate #arewa__tiktok #digitalmarketing
Coach Ahmad
Region: NG
Tuesday 30 June 2026 20:00:00 GMT
Music
Download
Comments
M :
yau de nine fist comments
2026-06-30 20:01:36
6
Usmanbee :
please reply me sir, I really need your help please 🙏
2026-07-01 10:05:43
1
khalifan S. mada :
wlh nayi ba saudayaba
2026-08-13 06:47:15
0
YARON BORNO :
my boss
2026-06-30 20:03:55
2
doubleq ?? :
coach asani a group
2026-08-21 04:34:03
0
Muhammad AI videos Hausa :
Digital marketing is a great way
2026-08-13 08:19:57
0
IT'S LATITUDE 🌐🌎 :
digital marketing nothing but referel....
if u pay u get registered then call ur bro to get registered too
2026-07-01 11:17:11
1
Ibrahim_mighty :
coach Ahmad y aiki
2026-07-01 12:42:13
1
adammuhammad2288 :
interested
2026-08-13 17:22:54
0
Aliyu dan musa :
ok allah ya bamu sa a
2026-06-30 20:33:48
2
BABASMALL📲📲 :
10000
2026-08-20 10:07:17
0
abdurrahmanshabeg 09126229151 :
yes
2026-08-17 00:10:54
0
Mallam Umar :
i naso
2026-07-20 14:32:56
0
Raihan Raihan :
inaso in koya
2026-07-26 23:59:39
0
Ali Adamu :
Allah ya tayama
2026-07-17 22:43:41
0
suleiman anas :
hi
2026-07-01 19:36:13
1
ABBA :
oga nayi wannan 9boost din baiyiba
2026-06-30 20:02:08
2
MUHAMMAD MB :
please I need your Help about saler. com
2026-07-01 20:54:52
2
Absadeekne :
macutane karkushiga a link da yatura kafin yanzu andamfaran 25k
2026-07-01 12:43:50
1
baby love 😘 :
dan Allah inaso in koya
2026-08-03 11:13:05
0
SADEEQ_FOREX📊💯💡📊 :
🔥🔥🔥🔥Forever Coach Ahmed Digital Marketing Is Best
2026-08-27 13:13:36
0
zulzub :
Nayi yaki yikuma inaso
2026-07-01 07:53:30
0
king baffa ™ :
🥰🥰🥰
2026-08-04 15:43:25
0
Hafsat Salisu :
🥰🥰🥰
2026-08-11 20:18:46
0
smallBosco boy :
🥰🥰🥰
2026-08-13 23:13:49
0
To see more videos from user @coachahmad412, please go to the Tikwm
homepage.