@dclhausa: Labaran DCL Hausa na bidiyo 30/26/2026 .Gwamnatin Nijeriya za ta nemi diyyar kadarorin da ƴan ƙasar ta suka bari a South Africa . Buba Galadima ya yi zargin cewa ƴan sandan jihohi ba za su iya taɓuka komai ba a sha'anin tsaron Nijeriya .Jihar Kano ta fi kowace jiha kwasar kaso mai tsoka a cikin ƴan Nijeriya 1.57m da INEC ta yiwa katin zabe Mai gabatarwa ; Maimuna Hadi Ibrahim.