@dr.umaryamco: #onthisday All you need to know about uterine fibroids explained in Hausa language #Awareness #PublicHealth #HealthEducation #healthwithDrUmar

Dr. Umar Yamco
Dr. Umar Yamco
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 30 June 2026 21:20:13 GMT
92246
6212
59
134

Music

Download

Comments

ousmane.ousmane6239
Ousmane Ousmane :
dr dan allah ciki na wata 8 zan iya fara shan folic acid
2026-07-01 06:35:08
0
antys09
Baby :
Dan allah mai yaki kawu wan nan abun ajikin fata🤲
2026-07-01 19:45:39
5
00sadiyaabubakar
00sadiyaabubakar :
DR Dan Allah PCOS yana hana daukan ciki?
2026-07-01 16:23:20
0
hauwa6772k
hauwa 6772 :
Dan Allah kaikaiyi a nono
2026-07-30 11:46:39
0
aminumasud983
Aminu Masud :
assalamualaikum Allah yayewa malam Albarka amen,malam ina son ganinka sabida wata muhimmiyar magana yaushe zan sameka a asibitinka na gode FEEDBACK PLEASE 🙏
2026-07-05 19:21:22
0
sydshamsiyya1
shams nice :
Allah ya qara fikira da hasken kwakwalwa 🤲💯
2026-07-12 19:29:06
1
aeeshh7
@aeeshh :
Dr Dan Allah wacce shawara xaka bani 8 years da aurena har yau bantaba Samun cikiba Kuma banida matsala na period dina normal Dan Allah Ina bukatar taemako 🙏
2026-07-26 11:59:13
0
bapper15
Bᴀᴘᴘᴇʀ™ :
2026-06-30 23:15:08
0
restb5
RestB :
first
2026-06-30 21:25:07
1
matar.habiby4
MATAR HABIBY ♥️ :
pls Dr Dan Allah anyimin CS Amma yanzu 4months da yimin Amma gefen cikina Yana min ciwo lokaci zuwa lokaci please doctor mene matsalar ngd
2026-08-17 20:38:29
0
hauwaaliyu161
hauwaaliyu161 :
wlh Ina fama dashi
2026-07-24 22:56:43
0
user4111693493991usman
USMAN HALIRU :
Allah ya biya doctor
2026-07-01 09:04:58
0
khadijaabdulla113
Khadija Abdullahi manmadi yaro :
please doctor yamutu zagane yana da lnfection sosai
2026-07-01 07:04:50
1
ummujabeer4
ام جابر 💞🌹 :
Dr. Umar Allah yasaka maka da Mafificin Alkhairinsa, domin kuwa lallai muna qaruwa sosai da sosai babu shakka🥰🥰
2026-06-30 22:11:33
1
ummumham
ummu muhammad :
Allah yatsare mu baki daya
2026-07-01 14:19:32
0
user1461688408052
banker 6490 :
doctor don Allah na maka dm
2026-07-01 20:33:45
1
yaallahu54
yar mm :
please doctor Dan Allah kurjin.bakin.mahaifa.yana Hana haihuwa
2026-07-01 08:47:39
1
user5509772484450
user5509772484450 :
Allah yasaka da Alkhairi
2026-06-30 21:43:00
1
jamiluuzairu516
Jamilu Uzairu :
Dr dan allah amfanin Dabino a lafiya
2026-06-30 21:45:01
0
fatemabentuzahra
fatemabentuzahra :
Alhmdlll
2026-06-30 21:33:29
0
matarmijita12
matarmijita12 :
Dr nono na yana zubda ruwa shekara daya da haifuwa amma haryanzu ruwa yana futowa yaron ya mutu ataimaka min da magani
2026-08-19 14:14:33
0
ummee6196
hajaaratourh😍 :
Nima dai gashinan jiya anyimin surgery a tayani addu'a nasamu quick recovery
2026-06-30 22:00:08
3
maman.kalifah2
Sadiya Mohammed :
Assalamu Dr dan Allah meyake sawa idan mutum yakwanta bacci bata zuwa dawuri,idan kuma barci ya dauki mutum kadan koda canja kafada yayi barci yazama labari barci bazai daukin mutum ba saiyakai akalla 2hr bai komaba please ayimin bayani
2026-07-01 07:01:49
1
bnmuhammad7
Al- Qaseem :
Dr muna ƙaruwa ss jaxakallah khairan 🙏
2026-06-30 21:26:58
1
fiddausi.sani.umar3
fiddausi sani umar :
mungode sosai
2026-07-17 00:21:45
0
To see more videos from user @dr.umaryamco, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About