wallahi dana kalla saida nayi hawaye 🥺 Allah sarki malam namu muna sonka sosai saboda Allah 🙏 Allah ya cigabada dayi maka jagora 🤲
2026-07-01 08:18:12
38
DAYYAB ADAM ✅ :
Wayyo Allah Sunnah dadi ku haska sosai zindiqai su gani 🥺
2026-07-01 09:20:42
17
Al-Humaid :
Capacity 🤍🤲🏼🤍🤍🤍
2026-07-01 13:36:43
0
Abdool jika :
Masha Allah!!! Mahassadq sai de su mutu da yardar Allah
2026-07-01 11:39:20
6
@ Sharp Son☠️🌟 :
Allah sarki rayuwa malam allah yakare gabanka da bayanka 🥰
2026-07-01 13:16:53
2
Assafa genaral enterpss :
wlh mallam Dole There edited suyyita makka hassada Katafi sai Monzo🙏🙏
2026-07-01 14:03:49
1
𝗔𝗯𝗯𝗲𝗿𝘁𝗵𝗲𝗲𝘆🕊️ :
Welcome Back 🤗 Malam🤍
Wallahi It's with different compassion for a soul that Loves it's creator (Almighty God). You'll feel his love even without knowing the person Subhanallah🥹, because he loves his creator with all his heart, and that's what make god asks his angels to love that soul🥰 and Jubril make an announcement in the heavens, saying: Allah loves this person, so you should love him. Thus, the dwellers of the heavens love him, and he is honored on the earth.
2026-07-01 10:04:23
5
abbapola💘💘💕💞🔐NO TIME FOR :
wallahi dana kalla saida nayi hawaye 🥺 Allah sarki malam namu muna sonka sosai saboda Allah 🙏 Allah ya cigabada dayi maka jagora 🤲
2026-07-01 13:36:34
1
Jamilayakubu :
Masha Allah, malam Allah ya kara lfy da nisan kwana mai Albarka da karfin imani, alfarmar Annabi Muhammad (SAW)
2026-07-01 13:24:42
1
s.smartvilla001 :
Allah kayi mana arzikin da Babu talauche 🥹😭
2026-07-01 10:45:52
1
Leke Dan hajiya :
ma sha Allah Allah kara ilimi mai zurfi mai anfani amine ya hayyu ya qayyum 🥰
2026-07-01 14:30:51
0
@ A SADEEQ I A 😚 :
Masha Allah
2026-07-01 14:42:38
0
A.M.A :
Masha Allah mlm welcome back Allah kara lafiya da nisan kwana ya mlm
2026-07-01 10:14:56
1
ÆÛTÆÑ MØPŒL🇳🇬❤️🦅 :
Allah yasa karshe yayi kyau Allah ya yafe maka zunuban Ka malam