Allah kasa wata Rana nayiwa mahaifiyata haka Allah dan Allah, Allah dan tsarkin mulkin ka 😭😭😭 ya Arrazak ya Allah kayi mini arziƙi ka bawa mahaifiyata lafiya wlh ina matuƙar ƙaunarta kullum tana yi mini Addu'a dasa Albarka ya Rabb ya Hayyu ya Qayyum ya Allah 🤲😭😭🥲😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭 my MOM
2026-07-01 06:50:07
1373
Ibn nasir naxeer nass Yml Care :
complete corner kana kokari wllh 🥰
2026-07-01 10:35:38
18
Nana Muhammad bello :
Allah ya bani miji nagari
2026-07-01 07:54:49
921
Ummu Amreeesh :
Gsky lamarinan akwai asiri
2026-07-01 05:20:01
1467
Nusaiba :
ya Allah kasa ba mata muka rako duniyaba dan isar annabi
2026-07-01 07:55:48
441
🅸︎🆂︎🅼︎🅰︎ 🅴︎🅻✓ :
Masha Allahou Allah ya qara arziqi🥰🥰
2026-07-22 01:02:48
0
FARUK 👑 SAHABI 👑 :
Nice one 1⃣ 🥰🥰
2026-07-21 17:18:48
0
user6892195676352 :
kasikiya ne oga 👍🤲 Allah qara arziqi oga 👍🤲 Masha Allah kasikiya ne
2026-07-22 13:38:32
0
pure love ❤️ 😍 :
congratulations may Allah bless you lots of protection ya Allah bless us with beautiful wealth
2026-07-21 21:23:25
0
AJEBOTTER✨🙏❤️✅🥳🥳 :
congratulations to you 👌
2026-07-21 11:08:27
0
خديجة 🧕 :
Wasu dae sunyi saa 😊Allah ya qara muku zaman lpy da arxiki me albarka Mumu Allah ya bamu rabonmu me amfani 🙏
2026-07-01 06:36:40
306
Ameenat :
na Lura dai Yan hassada ne suka cika comment dinn. Masha Allah complete corner Allah ya tsona idan makiya
2026-07-01 21:56:58
41
Hajmerh-Kitchenware ltd :
Who's smiling with me 😊🥰
2026-07-01 07:25:32
78
Signature Scent House 🌹 :
May Allah protect you from every negativity of social media 🥹🙏
2026-07-01 16:41:26
26
Alhaji Abbakar Fulus :
Muma Allah kara mana arziki mucigaba da farantawa iyayenmu😩Dan albarka zaka gama lfy.
2026-07-02 09:34:24
9
kalpana jiqamshi :
ya zuljalalu Wal ikhram kabani MIJI NAGARI albarkacin annabi muhmdu 🤲😭
2026-07-01 15:55:26
6
Abdullahi Ali :
Duk wandayayada annabi Muhammad manzan Allah ne yahimi like
2026-07-01 21:52:19
11
Teejeh | ابن تيجيه :
Allah kasa muma iyayenmu haka 🙏
2026-07-01 21:56:31
10
jannatu :
Masha allah 🥰🥰 sai washe baki nake ni kadai
2026-07-01 08:03:12
10
hauwancy :
jama'a yamukaji da murmushi😁😁🥰🥰🥰
2026-07-01 08:20:07
8
sharieey💜 :
yaaa Rabbi 🙏💜 kasa nima wata rana mijina yayimun haka , Allah yayimasa bude na Alkhairii na halal
2026-07-01 06:17:32
67
Mamie zahra🦋💗 :
Allah ya axurtamu da mazaje masu tsantsanr kaunar mu fiye da Haka dan isar annabi saw🥰
2026-07-01 04:52:39
84
fateemerh❤️🦋 :
Wanda ya rasa abinda fada yamin like hilis😭🤣
2026-06-30 23:33:23
46
zainab mohammed :
May Allah continue to bless you more and more
2026-07-01 05:55:13
6
TikTok Sales Coach :
Congratulations Allah ya tayi ya rika miki
2026-07-03 10:13:52
5
To see more videos from user @shot_by_deeno, please go to the Tikwm
homepage.