@marke.herbal.medicine: *Amfanin Habbatussauda Ga Fata (Black seeds) * -Yana sanyaya kumburin kuraje. -Yana taimakawa wajen rage tabon kuraje kadan-kadan. -Yana sa fata tayi laushi saboda yana dauke da mai mai kyau. -Yana taimakawa eczema da bushewar fata. Ga Yadda Ake Amfani dashi: 1. Da daddare bayan kin wanke fuska, ki diga 2-3 na man Habbatussauda a hannunki 2. Ki shafa a fuska a hankali, sai kiyi massage. 3. Ki kwanta da shi. Da safe ki wanke, Kiyi sau 3 a