@its.hadim: #fyp #xh #xyzbca

ha.ix
ha.ix
Open In TikTok:
Region: VN
Wednesday 01 July 2026 03:55:33 GMT
2533
197
6
16

Music

Download

Comments

giolahn_
giolahn_ :
nhạc c h chiến nhề
2026-07-02 00:15:31
0
banhtrangtroncute_
Bánh chán trộn :
😍😍😍
2026-07-01 07:25:55
0
To see more videos from user @its.hadim, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos

إِنَّا لِلَّٰهِ وَإِنَّا إِلَيْهِ رَاجِعُونَ Da matuƙar alhini da jimami, Hafazatul Qur'an TV ta karɓi labarin rasuwar Hafiza Bahijja Idris, wadda Allah Ya yi wa rasuwa A Yammacin Jiya  Wannan babban rashi ba ga iyalanta kaɗai ya tsaya ba, illa ga al'ummar Musulmi baki ɗaya, musamman mahaddatan Al-Qur'ani, malamanta, abokan karatu da duk masu kaunarta. Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya gafarta mata baki ɗaya, Ya yi mata rahama mai yalwa, Ya sanya kabarinta ta zama lambun Aljanna, Ya haskaka mata makwancinta, Ya karɓi ibadunta da hidimar da ta yi wa Al-Qur'ani Mai Girma. Muna addu'ar Allah Ya sanya Al-Qur'anin da ta haddace ya zama mai cetonta a ranar da babu wata inuwa sai ta Allah, Ya ba ta mafificin matsayi a cikin Aljannatul Firdaus, tare da Annabawa, Siddiqai, Shahidai da Salihai. A madadin Hafazatul Qur'an TV, muna miƙa saƙon ta'aziyyarmu ga Zazzau Huffaaz Huffazul Qur'an Tv , malamanta, iyalanta, 'yan uwanta, abokan arziki, da ɗaukacin al'ummar mahaddatan Al-Qur'ani a faɗin Najeriya. Muna roƙon Allah Ya ba su ƙarfin zuciya da haƙurin jure wannan babban rashi, Ya maye musu da mafificin alheri. اللهم اغفر لها وارحمها، وعافها واعف عنها، وأكرم نزلها، ووسع مدخلها، واجعل القرآن شفيعًا لها، وأسكنها الفردوس الأعلى بغير حساب. آمين. إِنَّا لِلَّٰهِ وَإِنَّا إِلَيْهِ رَاجِعُونَ

About