@kabeershow: Micece colorado (synthetic cannabinoids)                                  ? Ga amsar kamar haka....👇 Colorado ba tabar wiwi bace ta halitta. Ana ƙera ta ne da sinadarai a dakin gwaje-gwaje, wacce tafi tabar wiwi ta halitta haɗari saboda sosai ga lafiyar dan Adam sabida tana haifar da matsaloli kamar haka: 1.Tana iya jawo rikicewar hankali da ganin abubuwan da babu su azahiri. Misali tsakiyar titi yana iya komawa teku agareka ko muce kogi ko gulbi,kana iya ganin dabbobi sun koma mutane ko wata halitta daban. 2.Tana iya haddasa bugun zuciya da sauri fiye da yadda zucuya take bugawa kamar yadda Allah ya halitta ta wanda hakan ke sanadiyar hawan jini. 3.Tana iya sa mutum ya suma ko ya kamu da farfaɗiya. 4.Tana  jawo tashin hankali mai tsanani. 5.Tana zawu mutuwar kai tsaye sabida tanasa numfashi yayi nauyi sosai koya tsaya chak. Colorado muguwar ƙwayar shaye-shaye mai haɗarin gaske ce, Allah ya tsaremu daga fadawa tarkon shaye shaye...

Kabeer show
Kabeer show
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 01 July 2026 07:15:19 GMT
173
15
0
1

Music

Download

Comments

There are no more comments for this video.
To see more videos from user @kabeershow, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About