@murtalamuhammad1593: 🔥 MASARAUTAR TUNGA – PART 29 🔥 An kawo ƙarshen zagayen gasar na yau cikin nasara. Wakilan Masarautar Gidan Madaki da Masarautar Tudun Nasara sun amsa tambayoyi uku-uku cikin nasara, kuma sun nuna bajinta a gaban Sarki, alƙalai da dubban jama'a. Amma babbar fafatawa tana nan tafe... Sai kuma gobe, idan Allah Ya kaimu. Shin Abdullahi da Zainab za su iya kare martabar Masarautar Dadushi? Ko kuwa wata masarauta ce za ta ci gaba da mamaye gasar? Ku kasance tare da mu a Part 30 domin abubuwa masu ban sha'awa na nan tafe. Kar ku manta ku yi Like, Comment, Share, sannan ku Subscribe. #MasarautarTunga #Part29 #Part30Loading #HausaSeries #HausaFilm