@masakbaby1: 👑 GIMBIYAR DA AKA ƁOYE SIRRINTA | PART 12 end A ranar da aka haifi Gimbiya Amina, an ɓoye wani babban sirri da zai sauya makomar masarautar gaba ɗaya. 💬 Idan kun ji daɗin wannan labari, ku rubuta “Mun shirya sabon labari!” a comments. ❤️ 👍 Ku yi Like, ku Share tare da abokanku, sannan ku Follow @MasakHausaStories domin kada ku rasa sabbin labarai masu cike da ban sha’awa da darussa. 🎬 Sabon series mai kayatarwa na tafe… ku kasance tare da mu! #MasakHausaStories #HausaStory #HausaSeries #Masarauta #Arewa