@khalil.media.team: 🇳🇬 Sabuwar Waƙar Yaƙin Neman Zaɓe Ta Iso! 🎶 "ADC Zamuyi, ADC Ce Gaba! Atiku Da Amaechi Gaba! Kasarmu Sai Tai Gaba, Mu Bar Tsoro Da Fargaba!" Waƙa mai ɗauke da saƙon haɗin kai, zaman lafiya, ci gaban al'umma, da fatan ganin Najeriya ta samu ingantacciyar makoma. Ku saurara, ku raba wa sauran jama'a, sannan ku bayyana ra'ayinku. 🎵 A raira waƙar, a tattauna makomar ƙasa. #ADC #Nigeria2027 #CampaignAnthem #AtikuAbubakar #creatorsearchinsights