Duk abinda akace kabi domin samun aljannah kai kasan ba banxa yake ba ya Allah kacigaba d bamu ikon yima maxajenmu biyyah har qarshen rayuwarmu 🥹👏🏻 sukuma kabasu ikon sauke haqqoqanmu d suka rataya akansu
2026-07-03 18:33:04
3
ABDULL (IBNASSALAFY) AMV :
Allahu Akbar Allah ka jiqan mlm kayi Masa tukueci da aljannatil firdausi da musilmi baki daya amin y hayyau y qayyum 🤲😭💔
2026-07-04 18:33:27
1
To see more videos from user @farook2373, please go to the Tikwm
homepage.