@rabiu_garba_gaya: Mai Girma Shugaban Jam'iyyar APC Na Kasa Farfesa, Nentawe Yilwatda, Ya Isa Karamar Hukumar Akwanga Tare Da Gwamnoni Da Ministoci Wajen Taron Kaddamar Da Fara Aikin Titin Akwanga Zuwa Jos Daga Jos Zuwa Bauchi Daga Bauchi Zuwa Gombe Wanda Mai Girma Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu Ya Wakilta Mai Girma Shugaban Jam'iyyar APC Na Kasa Farfesa Nentawe Yilwatda, Ya Jagoranci Kaddamar Da Fara Aikin. Rabi'u Garba Gaya !