@abdoulsheh: Mai Girma Gwamnan Jihar Kebbi Dr Nasir Idris (Kauran Gwandu) tare da Amb Sa'idu Usman Nasamu Dakingari da mukarraban Gwamnatin Jihar Kebbi sunkai ziyarar Jaje ga Babban Daraktan Hukumar Sokoto Rima Basin Development Authority (SRBDA), Alhaji Abubakar Gari Malam (Shettiman Gwandu) akan Ibtila'in gobarar da ta tashi a wani bangare na gidansa da ke Unguwar Badariya a Birnin Kebbi.

Abdulrauf SSA
Abdulrauf SSA
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 01 July 2026 17:02:05 GMT
1594
141
4
5

Music

Download

Comments

kalolo066
kalolo :
kaura ✌️✌️
2026-08-19 12:08:46
0
hassan.ahmad0718
Hassan ahmad :
fatan alkari aduk inda kake
2026-07-01 20:29:15
0
ummymaigwaza
Ummy maigwaza :
In Allah ya yarda sai kayi
2026-07-01 17:29:35
0
barden_kaura
Faridu mukhtar Abbubakar :
✌️✌️✌️
2026-07-02 11:14:09
0
To see more videos from user @abdoulsheh, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About